Connect with us

News

An kama sojojin Chadi da dama bisa kitsa juyin mulki

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Sojoji da dama ciki har da jami’an kabilar Zaghawa na shugaban kasar Chadi, Janar Mahamat Idris Deby aka kama a karshen mako bisa zargin kitsa juyin mulki.

 

Advertisement

Rahotanni sun ce yanzu haka ana tsare da su zuwa lokacin da jami’an hukumar leken asirin kasar za su kammala bincike.

Yan An Kona Ofishin Yakin Neman Zaben PDP Na Gombe

Babu wata sanarwa a hukumance daga mahukunta a kan zargin kitsa juyin mulki, to amma bayanan hakan sun fito ne bayan da aka murkushe wasu ‘yan adawa a wata gwabzawa da aka yi tsakanin jami’an sojin da kuma ‘yan adawa a watan Oktoban da ya wuce.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending