News
Karin Albashi: Gwamnati Ta Lashe Amanta
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa.
Gwamnatin ta bayyana cewa ba ta da niyyar kara wa ma’aikatanta albashi kamar yadda wasu kafafen yada labarai ke rade-radi.
Ta bayyana cewa sabanin karin albashi da ake rade-radi, “wasu alawus-alawus kawai” take shirin kara wa ma’aikata.
Ministan Kwadago, Chris Ngige, ne ya sanar da haka ta wata sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatarsa, Olajide Oshundun ya fitar a ranar Juma’a.
-
Opinion6 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion6 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
