Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga watan Janairu, 2026, kamar yadda aka tsara. Ta ce...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana Alhamis, 12 ga Yuni, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya ta shekarar 2025. Sanarwar ta fito ne daga Ministan Harkokin...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bukaci kafafen yaɗa labarai da su daina tallata ayyukan ’yan ta’adda da ’yan bindiga da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin ta na gina tashoshin samar da wutar lantarki masu amfani da hasken rana a jihohi 19 na arewacin ƙasar. Wannan...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jihohi 30 da babban birnin tarayya Abuja za su fuskanci barazanar ambaliya mai tsanani a shekarar 2025, lamarin da zai iya...
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), Alhaji Haruna Ƙanƙara, ya bayyana cewa har yanzu jihohi 20 a Najeriya ba su fara biyan sabon tsarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta kafa wani kwamitin da zai samar da wani tsari mai dorewa wanda zai maye gurbin Shirin tallafin lafiyar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan jinkai Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewar yanzu haka gwamnonin jihohi suna can suna kokarin sauya sunayen talakawan da gwamnatin tarayya...
DAGA AMINA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamantin Tarayya ta karyata sabon zargin shugaban kasar Niger Abdurrahaman Tchiani game da cewa ya fadawa gwamnatin tarraya cewa kasar faransa na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya da Kungiyar ƙwadago a ranar Juma’a, 31 ga Mayu sun kasa cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata. Gwamnatin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta kai karar gwamnonin jihohin kasar 36 a gaban kotun koli, bisa zargin yin katsalandan a harkokin kananan hukumomi. Premium...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bakin ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta kasa, ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai da sauran kudaden...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin taraiyya ta amince da fitar da zunzurutun kudi har naira bilyan 19 da milyan 24 domin aikin horas da masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin gabatar da daftarin, Shugaba Buhari ya yi albishirin cewa Nijeriya za ta zamo kan gaba cikin kasashe masu matsakaicin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Gwamnatin ta bayyana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirin noman rani na madatsar ruwa ta Gurara da ke Jere a karamar Hukumar Kagarko da ke Jihar Kaduna, nada...