News
Gini ya ruguje a Abuja, ana fargabar mutane da yawa sun makale
DAGA MARYAM BASHIR MUSA
Wani ginin ya rushe a Abuja babban birnin Najeriya, kuma akwai fargaba baraguzab ginin sun danne mutane masu yawa.
Wasu wadanada suka shaida lamarin sun ce ana cikin hada ginin ne, ba a kammala shi ba ma. Iftila’in ya auku ne a Gwarinpa a ranar Litinin.
Karan farko A Tarihir An Kusa Sakkin Sabuwar Kira’ar Sheikh Sudais
Wani mutum a Tiwita mai suna @nnjigs ya wallafa bidiyon ginin kuma cikin sakonsa na Tiwita, ya yi ikirarin akwai mutanen da baraguzan ginin suka danne:
“Yanzu na ga wannan ginin ya ruguje a filin da ake gina shi a daidai layi 4th Avenue. Akwai mutane a karkashin baraguzan gini. A taimaka a sanar da dukkan hukumomin da lamarin ya shafa.”
Advertisements
