Sports
Real Madrid ta yi wa Barcelona dukan kawo wuka har gida ta
Real Madrid ta tsallaka wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan da ta yi wa Barcelona dukan kawo wuka har gida da ci 4 da nema.
Kareem Benzema ne ya zura kwallo uku rigis a ragar Barcelona, sai Vinicius Junior da ci kwallo daya.
Advertisements
