Connect with us

News

An ceto yara 7 a gidan marayu da ya kamata da wuta a Legas

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Hukumar Kwana-kwana ta jihar Legas (LASEMA) ta ce ta ceto wasu yara bakwai a wata gobara a gidan marayu a jihar Legas.

Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da Nosa Okunbor, shugaban sashen hulɗa da jama’a na LASEMA ya sanya wa hannu a yau Litinin da safe.

Rundunar Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Bisa Zargin Sayar Da ‘Ya’Yansa Uku

Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa LASEMA ta ce wutar ta tashi ne a cikin gidan daga na’urar sanyaya daki, bayan da aka kawo wuta mai ƙarfi a jiya Lahadi.

Sai dai kuma hukumar ta ce an ceto yara maza bakwai daga ginin mai hawa ɗaya da ke lamba 7 Wole Madariola St., kusa da Enitan Kusimo Street, Aguda, Lagos.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending