Connect with us

News

Wane Hali Ake Ciki Kan Shirin Kungiyoyin Kwadago Na Fara Yajin Aiki A Najeriya ?

Published

on

kungiyar kwadago na zanga zanga

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Advertisement

Da alama jawabin shugaban kasa bai wadatar da hana kungiyar kwadago tsunduma yajin aiki ba yayin da suka dage cewa za a fara yajin aikin daga gobe Laraba.

Kungiyoyin da suka hada da kungiyar kwadago ta NLC da TUC, sun bayyana hakan ne bayan wata ganawa da suka yi da wakilan gwamnati a fadar shugaban kasa a daren jiya.

Advertisement

Kasar Turkiyya ta sha alwashin yaki da masu kyamar Musulunci

Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero, ya ce shirin ma’aikata na gudanar da zanga-zangar lumana tun daga ranar Laraba bai canza ba.

Ya nuna shakku dangane da yadda shugaban kasa Bola Tinubu zai iya shawo kan hauhawar farashin kayayyaki da farashin man fetur yadda ya kamata saboda Rikiciwar farashin canjin kudaden waje.

Advertisement

Sai dai an dage taron zuwa karfe 12 na rana a yau Talata 1 ga watan Agusta 2023.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending