Connect with us

News

Cire tallafin mai: NLC ta fara zanga-zanga a Kano

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Advertisements
Advertisements

 

Ƙungiyar ƙwadago da takwarorin ta a jihar Kano sun fara zanga-zangar kin amince wa da cire talkafin man fetur danya jefa ƴan ƙasa a halin ni-ƴasu.

Advertisements

Jaridar indaranka cewa mambobin ƙungiyoyin sun haɗu a dakin karatu na Murtala Muhammad da ke cikin kwaryar Kano, inda su ka fara tattaki zuwa gidan gwamnatin jihar.

Advertisements
Advertisements

Shugaban kasar Tinusia, Kais Saied ya kori Firai Ministar ƙasar Najla Bouden.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending