News
Yanzu-Yanzu:Hukumar DSS Ta Gurfanar Da Emefiele Kan Sabbin Laifuka 20
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Advertisements
Advertisements
Hukumar tsaro ta DSS ta janye zargin mallakar haramtattun makamai da take wa dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, sannan ta gabatar wa kotu sabbin tuhume-tuhume guda 20 a kansa.
Advertisements
Karin bayani na tafe.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
