Connect with us

Politics

Jaruman Kannywood Sunkaiwa Kwankwaso ziyara bayan ficewar habu Tabule daga jam, iyyar NNPP

Published

on

DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN 

 

 

A  dare yau wasu jaruman masana,antar kannywood da suka hada da Jarumi Sani musa  Danja da Mustapha Naburaska sun ziyarci jagoran Kwankwasiyya Engr. Rabi’u Kwankwaso.

Wannan na zuwa yini guda bayan an hangi hoton Sani Danja da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau Jibrin da wasu Yan Kwankwasiyya.

Sai dai a wata tattaunawar da freedom radio tayi da Naburaska ya shaida cewa   Sani Danja ya je wajen Sanata Barau ne domin yi masa godiya kan wata hoɓɓasa da ya yi musu amma Aƙidarsa ta Kwankwasiyya tananan daram

Advertisement

Saidai Kuma wasu mutanan Suna ganin cewa hakan baya rasa nasaba da fitar daya daga cikin mabiya tafiyar darikar kwankwasiyyar wato habu tabule daga jam, iyyar su ta NNPP zuwa babbar jam, iyyar adawa ta APC

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending