News
Gobara Ta Kone Kasuwar Katako A Legas
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Gobara ta kone wata kasuwar unguwar Ebute Metta da ke jihar Legas.
Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas da Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas na shirin kai daukin a wajan da lamarin gobarar da ta tashi a kasuwar Oko Baba.
DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS Sun Chafke Shugaban Jaridar Sahara Reporters Bayan Isowarsa Najeriya
Wani mai amfani da shafin X, Adedeji Olalekan, ya ce gobara ta shafi rumfunan kasuwar kamar yanda jaridar Daily Post ta ruwaito.
“Titin Okobaba yana cin wuta a yanzu, duk wuraren da ake amfani da su na konewa,” ya wallafa a shafinsa na Twitter.
-
Opinion5 days agoWakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News3 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
