Connect with us

News

Najeriya Ce Kasa Ta 5 Cikin Manyan Kasashen Da Suka Fi Amfani Da Kafafan Sada Zumunta A Duniya

Published

on

Najeriya ce kasa ta 5 cikin manyan kasashen da suka fi amfani da kafafan sada zumunta.

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA

Wasu bayanai da aka tattara sun bayyana cewa Najeriya ce kasa ta 5 cikin jerin manyan kasashen dake kan gaba wajen amfani da kafafen sada zumunta na zamani a fadin Duniya.

Advertisement

Bayanan da kamfananin Cable.com.uk da kuma We are Social suka fitar a shekarar nan, kuma hukumar kididdiga ta Duniya ta wallafa a shafin X sun ce a kullum yan Najeriya na shafe akalla sa’o’I 3 da mintuna 23 a kan shafukan sada zumunta.

Gwamnan Kano Abba Kabir Ya Daina Daga Wayar Kwankwaso

Sauran kasashen dake sahun gaba wajen amfani da kafofin na sada zumunta sune Kenya, Afrika ta kudu, Brazil da kuma Philippines.

Advertisement

Sai dai duk kasashen 4 sun dara Najeriya ne da yan dakiku a fannin amfani da kafofin na sada zumunta.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending