An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar AmurkaTodd Boehly kanfam biliyan 4.25.
Advertisements
Advertisements
Zargin Almundahanar N2.9bn: Kotu ta umarci EFFC ta ci gaba da tsare Okorocha
Advertisements
A watan Maris attajirin Rasha Roman Abramovich ya saka Chelsea kasuwa bayan alaƙanta shi da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Advertisements
Advertisements
Boehly cikin wata sanarwa ya yi alkawalin faranta ran magoya bayan Chelsea.
