DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta shawarci al’umma da su dinga yin gwajin Ciwon Suga kafin ta jawo wata babbar matsala ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Tinubu ya gabatar da kudirin naira tiriliyan 47.9 a matsayin kudirin kasafin kudin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kudi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A nan kuma gwamnatin jihar Kano ta ba da tabbacin samarwa da wadanda ake tsare da su a gidajen gyaran hali barguna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tankar Man Fetur Ta Sake Fashewa A Jihar Jigawa Karin bayani nan gaba kadan. KANO TIMES
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kawu Sumaila ya bai wa shugaban jamiyyarsa ta NNPP a Kano awanni 24 ya janye kalaman da ya yi a kansa ko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Mohammed Ndume (APC-Borno) da Sanata Shehu Sani sun yi sabani a kan kudirin gyaran dokar haraji da shugaban kasa Bola Ahmad...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta alakanta yawaitar rugujewar hanyoyin samar da wutar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Rahotanni na nuni da cewa an yi musayar wuta na dogon lokaci tsakanin sojoji da tawagar ‘dan ta’adda Bello Turji a Gatawa...
DAGA SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata tankar dakon mai ta kife kuma ta kama wuta a kauyen Tsaida da ke kan hanyar Gaya zuwa Dutse a karamar...
DAGA YASOR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bi sahun shugabannin ƙasashe wajen Allah wadai da hare-haren da Isra’ila ke ci gaba da kaiwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An samu fashewar wani abu mai karfin gaske a birnin Jos, babban birnin jihar Filato a safiyar ranar Talata a wani wuri...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mutum mai shekaru 55 mai suna Olubunmi Johnson, ya shiga hannun ‘yansandan Jihar Ogun, bisa zargin kone matarsa da wuta a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwararru a fannin lafiya sun koka cewa, marasa lafiya da dama basu zuwa asibiti sai cutar da su ke fama da ita...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya sakeyin tashin gwauron zabi a wannan lokacin inda ya kai Naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kwara ta ce duk ma’aikacinta da bai yi rijista ya samu lambar hukumar rijistar mazauna jihar ba ba zai samu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananun hukumomin Kiru da Bebeji, dake jihar Kano, Abdulmumin Jibril Kofa, ya bayyana kwarin gwuiwar sa akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yansandan Jihar Adamawa ta kama Aliyu Yaro, matashi mai shekara 19, bisa zargin kashe jaririnsa ɗan kwanaki uku da haihuwa. Yaro,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da harkokin shari’a ta jihar Kano a taronta na 76 da ta gudanar a ranar 4 ga watan Nuwamba, 2024,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kafa shingen yaki da hamada ta Kasa da ake kira Great Wall da turanci, ta ce za ta raba irin dibino...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta umurci ya’yanta da su tsunduma yajin aiki a duk jihar da aka ki biyan N70,000...