DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan sanda sun cika hannu da wani mai kwacen waya da ya guntule wa wani matashi yatsu biyun hannunsa a garin kwace...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Nijeriya sun soma matsa lamba ga rundunar ‘yan sandan kasar bayan wasu rahotanni sun nuna cewa masu garkuwa da mutane sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan ayyuka a Najeriya, Sanata David Umahi ya ce kamfanin gine-gine Julius Berger na neman sama da naira triliyan ɗaya domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu dake zamanta a Dei-Dei dake Abuja, ta tura wani matashi mai suna Felix Adams zuwa gidan kurkuku har tsawon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla jarirai 10 ne suka rasu a dalilin fama da tsananin yunwa a sansanin ‘yan gudun hijira dake Waru a Babban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga birnin Tarayya Abuja na cewa an yi garkuwa da wasu mata takwas a yankin Kuje. Wannan labari na zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis ta ce ta dakile wani mummunan lamari a kasuwar Garki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da mutane 19 a yankin Bwari da ke cikin babban birnin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan babban birnin tarayyan, ya sanar da haramta tallace-tallace a bakin tituna a Abuja, yana mai cewa mutanen da ke sayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba sun mutu sakamakon rugujewar wani bene mai hawa biyu a babban birnin tarayya Abuja....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Ministan Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike, ya yi alƙawarin magance ɗaya daga manyan matsalolin da mazauna birnin ke fuskanta a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet, ta yi hasashen samun yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma’a da Lahadi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masallacin kasa Abuja, wadda kuma aka fi sani da Masallacin ƙasa, Masallacin ƙasa ne a Najeriya. An gina masallacin ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama mutum 185 a Abuja da Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An rufe filin tashi da saukar jiragen sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja na wani dan lokaci sakamakon lamarin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata ɗaliba a ɗaya daga cikin jami’o’yin dake kasar a dake Abuja, ta bunkawa ɗakin kwanan ɗalibai wuta. Ɗalibar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan kasar nan reshen Abuja ta ce ta ceto mutum 58 da aka yi garkuwa da...
Gwamnatin tarayya ta ce za a kammala aikin titin Kaduna zuwa Zariya zuwa Kano kafin ranar 29 ga watan Mayu. Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji-Fashola...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mutum 13 a Yankin Babban Birnin Tarayya. A cikin dare ne ’yan bindigar suka kutsa...
Miyagun maharan yan bindiga sun kai mummunan hari ga matafiya a titin Kaduna zuwa Abuja a wani gari da ke kusa da Kagarko. ...