Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja a ranar Lahadi ta mayar da wasu mabarata da masu gararamba a kan tituna kimanin 217 zuwa jihohinsu na...
Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCTA) a ranar Laraba ta ragargaje baburan da ta kwace daga hannun ’yan acaba kimanin 476. Hukumar ta kuma sha...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Akalla mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu tare da ceto wasu 21 daga wani gini da ya rufta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani ginin ya rushe a Abuja babban birnin Najeriya, kuma akwai fargaba baraguzab ginin sun danne mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wani maigadi a kotu kan zargin satar bulo 240 a yankin Abuja. A ranar Litinin ’yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta sanar da Litinin mai zuwa a matsayin ranar da za a dawo da zirga-zirgar jirgin kasan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu tashin gobara a hedikwatar hukumar masu yi wa kasa hidima dake birnin tarayya Abuja ranar Juma’a. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana haɗa kai da jami’an tsaro domin tabbatar da ingantaccen tsaro a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rashewar da wani gini mai hawa biyu a Abuja a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kwararre a fannin zirga-zirgar jiragen sama kuma mai ruwa da tsaki, Bankole Bernard, a ranar Lahadi...
Daga kabiru basiru fulatan Matsalar tsaro a Najeriya na daga cikin manyan kalubalen da suka dabaibaye kasar nan, inda ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Aƙalla ‘yan bindiga da gwamnatin Najeriya ke kira ‘yan ta’adda 30 ne jami’an tsaro suka kashe a Abuja babban...
’Daga yasir sani Abdullah An shiga zulumi da yammacin ranar Alhamis, bayan wasu da ake zargin ‘yan tada kayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotun tarayya a Najeriya da ke zamanta a Kano, arewa maso yammacin Najeriya, ta ƙi amincewa da buƙatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin tsare dakataccen Akanta-Janar na...
Daga maryam bashir Musa Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta bankado gidajen Akanta Janar na tarayya,...
Daga Maryam bashir Musa Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta shaidawa mazauna babban birnin tarayya Abuja da jihohin Bauchi, Gombe, Plateau,...