Majalisar Wakilai ta Najeriya ta bayyana cewa mutane fiye da 600 da suka ɓace sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a Mokwa, Jihar Neja, ana kyautata...
Mutane 110 ne suka rasa rayukansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa da ke Jihar Neja. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta...
Akalla mutane 21 ne suka mutu, yayin da wasu goma (10) har yanzu ba a gano su ba, sakamakon mummunar ambaliya da ta shafi unguwannin Tiffin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta kasa Najeriya ta yi watsi da ƙudirin neman tallafi na musamman na Naira biliyan 300 daga gwamnatin tarayya domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da cewa kimanin mutane arba’in da tara ne aka ce sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Kano, gwamnatin jihar ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Albarkatun ruwa da tsaftar muhallai a Najeriya, Joseph Utsev ya yi gargaɗin sake samun mummunar ambaliyar Ruwa a kogunan Neja da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya rufe ɗauƙacin makarantun firamare da ke jihar nan take. Zulum ya umarci ma’aikatar ilimi ta rufe makarantun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Sama da mutane 10,000 ne suka rasa matsugunansu yayin da gonaki da wasu kadarori na miliyoyin naira suka lalace sakamakon ambaliyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Agajin Gaggauwa ta Najeriya NEMA ta ce adadin mutanen da ambaliyar ruwa tayi sanadiyar mutuwar su a jahohi 15 na Najeriya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 tare da lalata gidaje 3,936 sakamakon ambaliyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ambaliyar ruwan sama ta raba mutane 563 da ke Unguwan Tana a Ƙaramar Hukumar Yola ta Gabas a jihar Adamawa da muhallansu....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gadar da ta ruguje a garin Fajewa da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano na haifar da matsananciyar wahala da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama a nayi a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa, ADSEMA, ta tabbatar da cewa akalla mutane biyar ne ambaliyar ruwa ta tafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akwai yiyuwar wasu jihohi a Najeriya za su fuskanci ambaliyar ruwa nan da kwanaki masu zuwa yayin da Kamaru ke shirin bude...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Toshewar Magudanar ruwa a wasu sassan a jihar Kano ya zama Babbar barazana ga al, ummar jihar kano. Jaridar Indaranka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan Jihar Neja Yakubu Garba ya shaida cewa kimanin mutane 6000 ne suka tsere daga muhallinsu sakamakon iftala’in ambaliya ruwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta yi gargadi, cewa jihohi 19 da garuruwa 56 a sassa daban-daban na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wadanda bala’in ambaliyar ruwa ya rutsa da su a jihar Jigawa a shekarar da ta gabata, sun zargi ‘yan kwamitin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fitar da sanarwar hasashen ambaliya a shekara ta 2023, inda ta ce jihohi 14 da al’ummomi 31 za...