Kungiyar dillalan man fetur a Najeriya, PETROAN, ta bayyana damuwa kan matakin da matatar man Dangote ke shirin dauka na fara raba man fetur da dizal...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan kasuwar man fetur a sassan fadin kasar nan sun fara canza tambarin kamfanin man fetur na kasa NNPCL a gidajen...
DAGA AHMAD MUHAMMAD Tsadar man fetur ta Sanya an samu karancin zirga zirgar ababan Hawa a Arewacin Najeriya musanman a Jihar Kano Wanda hakan ya jefa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan samun tataccen man fetur da ya kai lita miliyan 103 daga matatar mai ta Ɗangote a tsakankanin 15 da 30 ga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kasar Libiya ta ci gaba da kasancewa ƙasar da ke da farashin man fetur mafi arha a Afrika, inda farashin lita ɗaya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Zanga-zanga ta ɓarke a Babban Birnin Tarayya Abuja sakamakon wahalar man fetur da ake fama da ita. Mazauna Abuja ɗauke da kwalaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPC), ya bayyana cewa bai biya kudin tallafin man fetur ba cikin shekaru tara da suka gabata....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumomi a Nijeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Dada Lamuni na Duniya (IMF), ya shawarci Najeriya ta ƙara rufe ido ta cire ɗan sauran tallafin fetur da tallafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) Mele Kyari ya ce Najeriya za ta zama kasa mai fitar da tataccen man fetur...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin man fetur na kada, NNPCL, ya gargadi jama’ar kasar da su kiyayi sayen mai suna adanawa, don tsoron fuskantar karanci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta mayar da matatun man kasarnan hannun masu zuba jari domin Jinginarwa....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Alamu sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta biya Naira biliyan 169.4 amatsayin tallafi a watan Agusta domin cigaba da samun farashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dillalan Mai sunyi korafin cewar an samu karuwar farashin man fetur da suke sayowa daga Rumbunan ajiyar mai zuwa naira 720...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN farashin Man fetur ya kai N.650 zuwa 640 akan Litre daya wasu Gidajen mai a jahar kano. A yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar manyan dillalan man fetur ta Najeriya ta ce ba zai yiwu farashin man fetur ya yi kasa da Naira 200 ba,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar wakilai ta shirya tsaf domin fallasa ɓarayin da ke sace man fetur da iskar gas a ƙasar nan. Shugaban kwamitin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an rundunar sojin Najeriya tare da hadin gwiwar jami’an kula da kadarin Gwamnatin NSCDC sun gano wasu wuraren tace man fetu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau ne gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da rabon kayan abinci a matsayin wani bangare na rage radadi, watanni uku...