An gurfanar da wani matashi mai suna Ayuba Isa a Babbar Kotun Jihar Kano da ke Audu Bako Secretariat, bisa tuhumarsa da kashe abokinsa, Ibrahim Dan...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai shekaru 19 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai sama...
Wani matashi dan shekaru 17, Musa Muhammad, ya mutu bayan wata arangama da abokinsa a Rijiyar Lemo da ke cikin birnin Kano. Lamarin ya faru ne...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Ahmad Sa’id Dandinshe hukuncin daurin shekara guda tare da bulala...
Wata kotun majistare da ke Jos, babban birnin Jihar Filato, ta yanke wa wani matashi mai shekaru 22, Mohammad Auwal, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari...
DAFA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana zargin wani matashi mai suna Abdulazeez Idris da kashe ’yar uwarsa mai shekara 6, Aisha Saidu a Unguwar Juma da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta ceto wani matashi mai shekara 37 da ya yi kokarin rataye kansa kan bashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani matashi ɗan shekara 32, mai suna Samson Sikiru,ya shaƙe mahaifiyarsa har ta mutu a garin Ijebu Ode da ke jihar...
DAGA ABDULKADIR MUHAMMADU TUKUNTAWA Wani mutum da aka bayyana sunansa da Osaro Owate, ya shiga hannun hukumar ‘yansandan jihar Ribas bisa zargin kashe mahaifiyarsa a...
Wani matashi mai suna Ahmed Golo mai shekara 24 ya gudu da wata budurwa mai suna Sa’ada Mohammed mai shekara 18 a duniya da...
Ana zargin wata matar aure ta sanya danta ya kashe kanin mahaifinsa kuma jagoran neman auren ’yarta. Ana zargin matar ta sanya dan...
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta cafke wani matashi mai shekara 22 a duniya, mai suna Muhammad Bala, wanda ya fito daga Mararaban-Madagali cikin...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Unguwar Kwana Hudu da ke Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi hukuncin daurin watanni 6 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wani matashi a daidai lokacin da yake kokarin sace janareta a wata kotu a yankin Karamar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ’Yan sanda sun cafke wani matashi mai shekaru 25 a Unguwar Gadon Kaya da...
DAGA MUHAMMAD D MUHAMMAD ZAHRADEEN Wani matashi ya makure mahaifinsa mai shekara 90 ya kashe shi saboda katin cirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mutum mai suna Abba Musa mazaunin unguwar...