Yunkurin matan Najeriya na ganin sun samu mace ta farko da zata zama gwamnan jiha ya sake samun koman baya sakamakon rashin nasarar da Sanata Aisha...
An kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben ranar Asabar....
Shugaban hukumar Kidayar jama’a ta Najeriya Nasir Isa Kwarra ya ce ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi da ka yi a ƙasar ka...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaben shugaban kasa a jihar Ogun, inda ta doke jam’iyyar PDP da sauran jam’iyyun siyasa....
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe iyakokin ƙasar na sa’a 24 gabanin babban zaɓen ƙasar da ke tafe a ranar Asabar. Hakan na kunshe ne...
Kamar a kowace kasa, dokar zabe ta tarayyar Najeriya ta tanadi hukunce-hukunce ga laifukan da ta bayyana cewa sun ci karo da yadda aka...
A ranar 25 ga watan Fabrairun da muke ciki ne dai za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun...
Kwana 10 kafin zaben shugaban kasa, Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen rumfunan zabe 124 da ta soke....
Shahararren malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Dakta Muhammad Nazifi Inuwa, ya ce yin rigima, har ta kai ga an yi kashe-kashe a lokacin...
Hukumar Zaɓe mai zaman Kanta a Najeriya INEC ta bayyana matakan da za a bi domin kaɗa ƙuri’a a ranar zaɓe. A...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Jam’iyyu 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin (PVCs) zuwa ranar 5...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
Yakamata Shugaban kungiyar Dalibai ta kasa NANSS ya tashi tsaye wajen nemawa Dalibai makomar su ta gobe tun kafin a kada kuriar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugabar Kotunan Daukaka Kara ta Kasa Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem, ta ce tarin matsalolin da matakan gudanar da zaben Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kasar Amurka ta ce za ta mara wa Najeriya baya dangane da zaben 2023 don tabbatar da masu kada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), ta ce babu ruwanta da murdiyar zabe amma ’yan siyasa ne ke aikata hakan. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kafafen Yada Labaran Arewa (NMF) ta bukaci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ta tanadi yanayi da ’yan gudun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Babbar jami’ar Birtaniya a Najeriya, Catriona Liang ce ta bayyana hakan a ranar Laraba Gwamnatin Birtaniya ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 1,525 aka kashe a Najeriya a sakamakon rikice-rikicen siyasa a manyan zabuka biyar da aka gudanar a...