Connect with us

Sports

BOURNEMOUNTH TA SALLAMI MAI HORAS DA YAN WASAN TA SCOTT PARKER

Published

on

Bournemounth

 

Daga: Muhammad Muhammad zahraddin

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

.

Advertisement

Hukumomin kungiyar kwallon kafa ta Bournemounth a kasar Ingila dake buga wasanni gasar Firimiya, sun sallami mai horas da yan wasan su Scott parkers.

Maimallakar kungiyar Maxim Demin, ne ya dauki matakin biyo bayan fara Wasanni bana da Kafar hagu da kungiyar tayi karkashin jagorancin Scott.

Advertisement

An zazzaga Bournemounth kwallaye 9 da 0 a wasan data buga da Liverpool a karshen makon jiya a wasannin Firimiya.

Kakar Firimiyar bana zuwa yanzu an buga wasanni hudu inda Bournemounth tayi rashin nasara a wasanni 3 sai dai ta lallasa Aston villa 2 da 0 a wasanta na farko.

Advertisement

Yanzu haka kungiyar tana mataki na 17 a jadawalin teburin gasar Kofin Firimiyar, bayan da Manchester City ta zuba mata 4 da 0 a wasan ta na biyu wasa na uku kuma Arsenal ta watsa mata 3 da 0 sai wasan ta na hudu Liverpool ta zazzaga mata 9 da 0.

INDARANKA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending