News
Breaking news: Aisha Buhari ta janye karar da take tuhumar Aminu Mohammed
Buhari bisa yadda ta dauki “hanzarin matakai” na yafewa wadanda ake tuhuma.
Ya yi kira ga iyaye da su rika sanya ido a kan ‘ya’yansu domin kauce wa sake faruwar hakan.
Mista Muhammed wanda ya fuskanci azabtarwa da cin zarafi da suka hada da duka, yana fuskantar tuhumar bata sunan uwargidan shugaban kasar Najeriya a shafin Twitter.
A wani rahoto da ‘yan sanda suka fitar, an kama Aminu Adamu Muhammed ne a Jami’ar Tarayya Dutse a ranar 18 ga Nuwamba, 2022 bayan Aisha Buhari ta umurci tawagar ‘yan sanda masu binciken kwakwaf da su kama shi.
Sannan an tsare shi a wani wuri da ba a sani ba, aka hana shi ganawa da danginsa da lauyansa, wanda hakan ya saba wa dokokin kare hakkin bil’adama na duniya.
Advertisements
