News
India tayi ragin kudin zuwa aikin hajjin:2023
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Anyi ragi ga masu zuwa aikin hajjin shekarar 2023 a kasar India da ragin rufi 100 daidai da RS 100,000 ga kowanne Mai hajji
Minista Smriti Irani, ne ya sanar da hakan a taron Hajjin Indiya da aka yi a New Delhi a ranar Asabar, 12 ga Nuwamba
Ba za mu sauya matsayinmu ba kan ASUU – Ministan Ilimi
Hakan ya biyo bayan wani gagarumin zargi na cewa an kara kudin tafiyar Hajji daga Indiya a bara.
Tafiya zuwa Makkah ta karkashin Kwamitin Hajji na Indiya ta fi sauki a kan tafiya ta kamfanonin sufuri masu zaman kansu.
Kuma masu aikin hajjin banan shekarar 2022 sunyi korafin cewa masu zuwa yawan Bude Ido sunfi masu aikin hajji samun sauki kamar yadda Jaridar leadership ta rawai,to
Taron ya Sami halartar manyan mombobi da masu ruwa da tsaki wajen gudanar da aikin hajji da gwamnoni jahohin dake kasar
-
Opinion5 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion5 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News3 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
