Politics
Jam’iyyar APC Na Shirin Fara Sabuwar Rijista Ga Mambobinta Gabanin Shekarar 2027
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Jam’iyyar APC mai mulki ta fara shirin yiwa mambobinta sama miliyan 40 rajista ta hanyar amfani da na’ura domin kara karfinta gabanin zaben 2027 mai zuwa.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a lokacin da ya karbi bakwancin zababbun mataimakan jami’an jam’iyyar na kasa da kungiyoyin zartarwa na jam’iyyar ranar Laraba a Abuja.
Ana fargaba fiye da mutum 20,000 sun mutu a bala’in ambaliyar Libya
Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa Wannan cigaban dai na zuwa ne shekaru biyu bayan da makaman riko na kasa karkashin kasa kariya Mai Mala Buni ya ware da irin wannan aikin misalin jam’iyyar a fadin kasarnan, wanda kawo adadin da ake da su a yanzu sama da rabin 40.
Ganduje ya bayyana cewa, mahaifiyar yin rajistar na’urar sadarwa shi ne cimma yawan ‘yan jam’iyyar a halin yanzu.
Wani labarin kuma Kano Pillars Ta ‘Dauki Kofin Share Fage Na Hadin Kan Kungiyoyin Arewa
A yayin da ake cigaba da samun cikas wajen balaguro a filin jirgin sama na Murtala Muhammed dake Legas, biyo bayan komawar da kamfanonin jiragen sama na kasashen waje suka yi zuwa sabuwar tashar jiragen sama, gwamnatin tarayya ta gayyaci kamfanonin jiragen sama na kasashen waje zuwa wani taro a yau.
A sakamakon haka, kwamitin da ministan harkokin sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya kafa domin duba rudanin tafiye-tafiye a filin jirgin sama naMurtala Muhammad da kwamitin ministoci zai gana da masu ruwa da tsaki a domin nemo bakin zaren da warware matsalar.
Fasinjojin kasa da kasa da suka tashi daga Najeriya a ranakun Laraba da Alhamis sun makale a biranen Legas da Cairo da Doha da Landan, da sauran wurare bayan da madaurin kaya na jirgi ya lalace a sabon filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, al’amarin da ya tilastawa kamfanonin jiragen sama jinkirtawa tare da soke tashin jirage.
Har yanzu zuwa karshen mako matsalar tafiye-tafiye na ci gaba da wanzuwa inda fasinjojin ke kwashe sa’o’i a kan layi domin tantance su ta hanyar binciken tsaro
