News
Ambaliyar Ruwa: Zulum Ya Rufe Ɗauƙacin Makarantun Firamare Da Ke Jihar Nan Take
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya rufe ɗauƙacin makarantun firamare da ke jihar nan take.
Zulum ya umarci ma’aikatar ilimi ta rufe makarantun nan take na tsawon makonni biyu, domin guje wa asarar rayukan dalibai a sakamakon ambaliyar ruwan sama.
Advertisements
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
