News
Babu Jiha Ko Daya A Arewa, Wacce Ke Da Kwararrun Malamai Kashi 50 Cikin 100. – Babangida Aliyu
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Dakta Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa babu wata jiha a Arewa Najeriya da ke da kashi 50 cikin 100 na malamai masu cancanta.
Aliyu ya bayyana haaka ne a taron tattaunawa na Daily Trust karo na 22 mai taken “Tsaron Abinci: wanda aka gudanar a birnin Abuja.a ranar Alhamis.
Jami’an tsaro sun cafke shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano Muhuyi Magaji
Ya kara da cewa babu wata jiha da ke da kashi 50 cikin 100 na malamai masu cancanta.
Ko da wadanda ke zuwa makaranta a yanzu, ballantana wadanda ba sa iya zuwa makaranta. Ku yi amfani da jami’o’in noma na tarayya da na ilimi don wayar da kan mutane. Muna bukatar ilimi don samun mutane da ke da sha’awar wani abu na musamm
an.”
-
Opinion5 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion5 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News3 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
