Hukumar Ƙididdiga ta Nijeriya, National Bureau of Statistics (NBS) ta sanar da cewa jimillar harajin VAT da ƙasar ta tatta a watanni uku na ƙarshen 2025...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu matasa biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kashe wani ango a wani...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Jigawa (JSC) ta amince da tilasta wa alƙalin Kotun Shari’ar Musulunci da ke jihar yin ritaya. Wannan na ƙunshe ne a wata...
Hukumar Tsaro ta DSS ta sanar da kama wasu jami’an tsaro da ke ake zargi da amsar cin hanci wajen bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna...
Mahukuntan sojin ƙasar Iran sun bayyana cewa ƙasar na da kimanin makamai masu linzami 250,000 a ma’ajiyarta, tare da ikon harba har zuwa makamai 800 a...
Watan Ramadan wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan Musulunci. Baya ga kasancewarsa wata na ibada,...
DAGA UMAR IBRAHIM MUHD Babban Sakataren Hukumar Bunkasa Harkokin Ilimi ta Kasa, Farfesa Salisu Shehu, ya ce kashi 30 cikin 100 kacal na yaran da suka...
Yara biyu sun mutu yayin da wasu biyu suka tsira bayan sun nutse a wani wurin tara ruwan ambaliya da ke titin Erediauwa, kusa da Sapele...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta amince da kafa sabuwar hukuma da za ta kula da daukar ma’aikata da gudanar da harkokin ma’aikatan kananan hukumomi a fadin...
DAGA BARRISTA AMINU HUSSAINI An bayyana cewa karɓo motocin Gwamnatin Kano daga hannun tsoffin kwamishinonin da suka bar ofis mataki ne da ya dace da...
An bukaci iyaye da su kara kula da mu’amalar ’ya’yansu domin kare su daga fadawa munanan dabi’u, musamman a wannan lokaci na watan Ramadan. Kiran ya...
Jamhuriya muslunci ta Iran ta yi watsi da ikirarin shugaban Amurka Donald Trump kan cewa ta bukaci a tattauna duk da hare-haren da su ke cigaba...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa, Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission ICPC ta ce ta kwato wasu na’urori da ake...
Dakarun Soji ƙarƙashin dakarun haɗin gwiwa na JTF sun ƙwato dabbobi 257 bayan daƙile wani harin ɓarayin shanu a ƙaramar hukumar Gwarzo ta Jihar Kano. Aikin,...
Gwamnatin jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya ta ce yawan mutanen jihar da suka tsere daga gidajensu saamakon hare-haren ƴanbindiga a sassan jihar ya zarce 300,000....
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce akalla ’yan Najeriya sama da mutum 1,000 aka kashe tsakanin...
Azumin wata Ramadan wani tsagi ne na shika-shikan Musulunci da ya wajabta a kan kowane baligi mace ko namiji, kuma mai cikakkiyar lafiya. An gano yin...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta bayyanawa ɗalibai da sauran al’umma cewar samun nambar e-PIN ko kuma yadda ake yin rajista saboda...
Ƙungiyar G-13 Abba Gida Gida ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin rajistar Katin Zaɓe zaɓe a yankin Kafin Maiyaki, a wani mataki...
Fadar shugaban ƙasa ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an kama wasu ma’aikatan fadar bisa zargin yunƙurin saka guba a abincin...