Fadar shugaban ƙasa ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an kama wasu ma’aikatan fadar bisa zargin yunƙurin saka guba a abincin...
A birnin Dubai na cikin Hadaddiyar Daular Larabawa, an sake ɗaga hankalin duniya bayan bayyanar wani katafaren ɗakin masauki da ya shiga sahun mafi tsada a...
Kafar watsa labaran gwamnatin Iran ta ce an kashe Jagoran Addinin ƙasar Ayatollah Ali Khamenei a harin da Isra’ila da Amurka suka kai, lamarin da ya...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanar da dakatar da wasan gargajiya na Tashe a duk faɗin jihar a wannan watan na Ramadan, saboda dalilan tsaro....
Ramadana wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna Ibadar azumi, ɗaya daga cikin daya da cikin shika-shikan Musulunci. Wata ne da...
Shugaba Bola Tinubu ya sake naɗa Dakta Ahmed Abubakar Audi a matsayin Kwamanda-Janar na Hukumar Tsaron al’umma ta Cibil Defense (NSCDC) na wani sabon wa’adin shekaru...
Aƙalla mutum biyar da ake zargin masu safarar makamai ne aka kama su, tare da ƙwato kusan bindigogi 30 a yayin wasu hare-haren tsaro da aka...
Mutum hudu sun rasa rayukansu yayin da wasu 18 suka samu raunuka sakamakon turmutsitsi da ya barke a lokacin raba Zakkar Ramadan a birnin Katsina. Shafin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Watan azumi dai lokaci ne da Musulmi ke zage damtse wajen yin ibada da nufin samun rabauta daga Allah SWT. Sheikh Tukur...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta yi hukuncin sabunta shari’ar tsohon Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Ƙasa (AGF), Abubakar Malami bayan da ta yanke...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawar sirri da Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja. Ganawar, wadda ta gudana...
Daga Salisu Ibrahim Fagge tare da haɗin gwiwar Abbas Ibrahim, Mohammed Kabir Yau, Abdullahi Yusuf, Mustapha Muhammad da Kabiru Fulatan Kasuwancin dabbobi a Kano...
Wasu jam’iyyun siyasa na adawa a Nijeriya sun yi watsi da Dokar Zabe ta 2026 da Majalisar Dokoki ta Kasa ta amince da ita kuma Shugaba...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ayyana Asabar, 16 ga Janairun 2027, a matsayin ranar gudanar da Zaɓen Shugaban Ƙasa da Majalisar Tarayya. Kwamishinan hukumar na...
Yayin da ake gudanar da azumin watan Ramadan, iyalai da dama a Kano na fuskantar ƙarin ƙalubalen rayuwa sakamakon tashin gwauron zabi da farashin ƙwai ya...
Dattijon Arewacin Najeriya kuma fitaccen ɗan kasuwa, Alhaji Shehu Ashaka, ya bayyana cewa hassada da rashin haɗin kai su ne manyan dalilan da ke hana yankin...
Shugaban tashar Dala FM Kano, Ahmad Gazzali Yakubu, ya ajiye aikinsa daga rukunin tashoshin Freedom Radio Nigeria bisa raɗin kansa. Ahmad Gazzali Yakubu, wanda aka fi...
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta fara aikin kwato motocin gwamnati da ke hannun wasu tsofaffin jami’an gwamnatin...
Wasu da ake zargin Lakurawa be a ranar Laraba sun kai hari kan wasu da ke sallah a masallaci a garin Daɗin Kowa da ke ƙaramar...
DAGA ABBA ANWAR Ni a waje na tsarin dimukuradiyya ba wai kawai ya na nufin abinda ya shafi yawan lambobin mabiya ba kawai. Za a iya...