DAGA ABBA ANWAR Kamar dai yadda kowa ya sani ne, kowace gwamnati na gama wa’adin lokacin ta, ba tare da ta gama dukkan ayyukan dake gaban...
An kama wani mutum da fiye da tururuwa 2,200 masu rai a cikin jakarsa a babban filin jirgin sama na Nairobi a wannan makon, a daidai...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Akure, Babban Birnin Jihar Ondo, ta yanke hukuncin cewa Gwamna Lucky Aiyedatiwa bai da damar sake tsayawa takarar...
Rundunar sojin dake yaƙi da boko haram a Najeriya ta sanar da hallaka kwamandan ƙungiyar ISWAP Abu Yusu tare da wasu dakarun sa akalla 20 a...
Sabon jagoran addinin kasar Iran, Ayatollah Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa ƙasarsa na buƙatar inganta dangantaka da makwabtanta. Wannan jawabi nasa shi ne na farko tun...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bukaci a biya shi diyyar Naira biliyan ɗaya bayan zargin cewa an binciki gidansa da ke Asokoro a Abuja...
Jami’an tsaro a jihar Zamfara sun kama wani matashi mai shekaru 25 da ake zargi da safarar harsasai 800 na bindigar AK-47, bayan ya ɓoye su...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara alawus ɗin da ake bai wa masu unguwanni a faɗin jihar daga naira dubu uku zuwa naira dubu goma...
Ƙasar Spain ta sanar da sallami jakadiyarta a Isra’ila, Ana Salomon, wacce ta rike mukamin tun watan Yuli na 2021. Wannan na zuwa ne bayan watanni...
Kotun Ƙoli na shirin yanke hukunci kan rikicin shari’ar da ya dabaibaye Masarautar Kano. Ana sa ran kotun za ta yanke hukunci kan ƙorafe-ƙorafen da...
Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian ya bayyana sharudda uku da ƙasar Iran ta gindaya domin kawo ƙarshen yaƙin da ake yi da Amurka da kuma Isra’ila....
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ɗaukar nauyin horar da ’yan jaridar wasanni guda goma domin su yi karatun difloma a fannin Sports Journalism ta wani...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen jihar Kano ta sanar da kama mutane 56 tare da tarwatsa wurare da dama...
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya gayyaci dukkan shugabannin rundunonin sojin Najeriya zuwa ofishinsa domin gudanar da wani muhimmin taro kan sababbin hare-haren da...
Al’ummar unguwar Tukuntawa da ke jihar Kano sun shiga alhini bayan da wasu ’yan daba suka kashe wani matashi dan kwamitin tsaron yankin mai suna Usaini...
Jami’ar Bayero University Kano (BUK) ta sanar da fara bincike kan wani ɗalibi da ake zargi da amfani da sunan mace wajen damfarar mutane da sunan...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da shirin gudanar da wani babban bikin nishadi da al’adu mai suna Eid Fest, wanda za a yi a ranar 28...
Ƙungiyar agaji ta ICRC ta ce kusan yara miliyan 6,400,000 ke fama da tamowa ko rashin abinci mai gina jiki sakamakon tashe tashen hankulan da aka...
Ƙungiyar masu samar da ruwan leda, wato pure water, a jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin ruwan a faɗin jihar. Ƙungiyar ta ce matakin ya...
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian ya ce duk wanda ke tunanin zai iya rusa ƙasar Iran yana cikin ruɗani da rashin sanin yadda al’amuran duniya suka wakana...