Babbar Daraktar Hukumar Kasuwanci ta Duniya WTO, Ngozi Okonjo-Iweala, ta gargaɗi gwamnatin Tarraya da ta shiga taitayinta wajen ciye-ciyen bashi, ta kuma ce dole ne tsare-tsaren...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wata amarya mai suna Saudat Jibril hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan ta same ta da laifin kashe mijinta,...
DAGA MUHAMMAD KABIR, KANO Daraktan Kuɗi na Hukumar Raya Kogin Hadejia-Jama’are (HJRBDA), Dr. Musa Illiyasu Kwankwaso, ya bayyana cewa amincewar da Gwamnatin Tarayya ta yi na...
DAGA ALIYU MOHAMMED TONG A mafi yawan ƙauyukan Najeriya, noma shi ne ginshiƙin rayuwar al’umma, domin yana ciyar da iyalai, yana ƙarfafa tattalin arzikin yankuna, tare...
Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur mai kula da harkokin Iskar Gas, Ekperikpe Ekpo, ya ce bai kamata ‘yan Najeriya su ci gaba da amfani da itace...
Amintaccen Memba na Shiyya ta A na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), Kwamared Abbas Ibrahim, ya buƙaci ‘yan jarida da su fifita kare rayukansu yayin...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci masu talla da masu sana’ar jari bola da suka mamaye karkashin gadar Tal’udu da su gaggauta barin wurin, tare da gargadin...
Wani jami’in soja mai muƙamin Kanal, Abdussalam Ude, ya rasa ransa bayan wasu yan bindiga sun kai hari gidansa da ke unguwar Kurudu a Abuja. Lamarin...
Tsohon sufetan ƴan sandan Najeriya Mike Okiro ya zargi gwamnatin tarayya da raunana rundunar ƴan sanda ta hanyar gaza samar mata da isassun makamai da kayan...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ba za ta sake tsawaita wa’adin rajistar masu zaɓe ba, duk da kiraye-kirayen da jam’iyyun...
Dr. Aminu Magashi Garba, tare da jami’an Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Kano (SEMA), sun kai ziyarar jaje tare da kai tallafin gaggawa zuwa...
Shugaban Kwamitin Haɗin Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, ya yi kira ga ’yan siyasa...
An samu hatsarin mota a safiyar yau Talata a ƙarƙashin gadar Shataletalen Dangi da ke birnin Kano, bayan da wata mota ta kife yayin da take...
Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu jam’iyyun...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙi ganawa da wata tawaga ta musamman da Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya aiko zuwa Najeriya domin tattauna...
Hukumomin Libya da ke Benghazi sun kori baƙin-haure aƙalla 117,350 na ƙasashe daban-daban waɗanda ke zaune a ƙasar ba bisa ƙa’ida ba, yayin da ‘yan Sudan...
Jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara a yaƙi da ’yan bindiga bayan da suka hallaka wani fitaccen shugaban ’yan bindiga da aka fi sani da Iliya...
Gwamnatin Jihar Filato ta ce mutum 14 sun rasu, yayin da ake zargin mutum 441 sun kamu da cutar kwalara tun bayan ɓarkewar cutar a watan...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun nemi Naira miliyan 200 a matsayin kuɗin fansa domin sakin Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruku...
Wani ɗalibin Jami’ar Jos mai suna Ibrahim Mbaya ɗan shekaru 25 ya rasa ransa, sakamakon dukansa da ake zargin ɗalibai sun yi bisa zargin satar wayar...