Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare da ke ƙananan hukumomi 20 cikin 23 na jihar, sakamakon tabarbarewar al’amuran tsaro...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta a wani otal da ke unguwar Badawa...
Ana ci gaba da aikin ceto bayan da wani ginin dakunan kwanan ɗalibai mai hawa uku ya rushe a garin Oko da ke Ƙaramar Hukumar Orumba...
Ruwan sama mai ƙarfi tare da iska ya haddasa mummunar barna a garin Dangamau da ke ƙaramar hukumar Kusada ta Jihar Katsina, inda gidaje sama da...
Akanta Janar na Ƙasa, Shamseldeen Ogunjimi, zai gurfana a gaban Kwamitin Wucin Gadi na Majalisar Wakilai a yau Litinin domin yin bayani kan yadda aka ware...
Mamakon ruwan sama da ambaliya ruwa sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 107 da jikkata wasu 344, tare kuma da lalata ɗaruruwan gidaje tun daga ƙarshen watan...
Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya amince da kayyade sadakin...
Dakarun Operation Hadin Kai sun cafke wani soja da ake zargi da hannu wajen kai wa ƙungiyoyin ‘yan ta’adda kayan aikin soja da kayan sawa na...
Hukumar gudanarwar Kwalejin Fasaha ta Jihar Kogi (Kogi State Polytechnic), Lokoja, ta dakatar da malamai bakwai daga aiki bisa zarge-zarge daban-daban da suka haɗa da sayar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta sanar da kama ƙwayoyi da darajarsu ta kai Naira biliyan 10 a tashar ruwan Legas, tare...
Shugaba Donald Trump ya dakatar da shirin tsananta matakan soji kan Iran cikin gaggawa saboda ƙarancin tarin makamai masu linzami na tsaron sararin samaniyar Amurka, kamar...
Ɓarayi sun sace wani tsohon abin wuya na zinariya mai kimanin shekaru 2,500 daga wani gidan kayan tarihi da ke garin Chatillon-sur-Seine a yankin Burgundy na...
Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban Makarantar Karaye (KAROBA) ta Ƙasa ta nemi goyon bayan Mai Martaba Sarkin Karaye, Alhaji Muhammad Maharaz Karaye, wajen ganin an sake buɗe Unity...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza yayin wani hari da suka kai gidansa da ke garin...
Daga Abbas Ibrahim Babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Barrista Abdulkarim Kabiru Maude, ya kasance cikin manyan baƙin da suka halarci bikin yaye ɗalibai...
Jami’an ’yan sanda a Jihar Kuros Riba sun kama wani mutum mai shekara 39 da ake zargi da yin aikin likita ba tare da lasisi ba,...
An gano gawar wani ɗalibi na Jami’ar Tarayya ta Kashere (FUK) da ya ɓace kwanaki kaɗan da suka gabata a cikin wani tafkin ruwa mara gudana...
Fasfon Nijeriya ya sake yin ƙasa a sabon jerin darajar fasfunan ƙasashen duniya na Henley Passport Index, inda ya sauka zuwa matsayi na 90 a duniya,...
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana wani jami’inta, Private Mohammed Yusuf Amutu, a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa ‘yan ta’adda da...
Majalisar Zartarwar Jihar Kano (EXCO) ta amince da aiwatar da ayyuka da shirye-shiryen raya jihar na Naira biliyan 55.48, inda fannin ilimi ya kasance wanda ya...