Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar, Abdullahi Musa, daga mukaminsa nan take. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan...
Lauyoyin da ke aiki a Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano sun sanar da cewa za su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani daga tsakar daren...
Sabbin matakan da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauka na fara shirin tsige Mataimakin Gwamna, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ba shakka sun tayar da gagarumin rikici...
Wasu matasa biyu ‘yan uwan juna, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku, sun rasa rayukansu bayan sun nutse a wani kudiddifi da ke unguwar Kureken Sani a...
Fitaccen ɗan gwagwarmayar al’umma, Comrade Salisu Gambo Ditol, ya bayyana cewa siyasar da ba ta da ƙarfi a bangaren adawa ba za a iya kiranta cikakkiyar...
Dakarun soji na Operation HADIN KAI sun daƙile hare-haren da mayakan ISWAP suka kai kan sansanonin sojoji guda biyar a lokaci guda a wuraren Delwa da...
Majalisar ƙwararru ta Iran, wadda ta ƙunshi mutum 88 kuma take da alhakin naɗa manyan jami’an addini da na siyasar ƙasar bisa kundin tsarin mulkin ƙasar,...
Ƙungiyar masu gidajen mai a Najeriya ta yi gargadin cewa farashin litar man fetur na iya kai wa naira 2000, a yayin da diesel na iya...
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APC mai mulki a ƙasar. Mataimaki kuma muƙaddashin Gwamnan, Mani...
Matatar man fetur ta Dangote ta sake ƙara farashin fetur zuwa Naira 1,175 kan kowace lita, a wani sabon sauyi da ya zama karo na uku...
Aƙalla mutane uku ake kyautata zaton sun rasu a cikin motar ɗaukar Lemo, bayan da ta daki motar Tirela a garin Imawa da ke ƙaramar hukumar...
Daga Abbas Ibrahim, tare da gudummawar Kabiru Fulatan; Abdullahi Yusuf; Salisu Ibrahim; Mustapha Muhammad da Muhammad Ya’u Rundunar Kano Neighbourhood Watch Security Corps, wadda gwamnatin...
Iran ta sake kai hare-hare sassan Isra’ila ta hanyar amfani da makamai masu linzami waɗanda a wannan karon ta yi ruwansu lokaci guda a yankunan kudanci...
Rahotanni da ke shigowa Jaridar Inda Ranka sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a garin Maƙarfi da ke Jihar Kaduna a daren yau. Majiyoyi...
An nada dan marigayi Ayatullah Ali Khamenei a wannan mukami ne yayin da ake dab da cika kwanaki 10 da barkewar yaki a tsakanin Iran da...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama da yaki da cin hanci ta SERAP ta shigar da kara a kotun ECOWAS Community Court of Justice da ke Abuja, tana...
Daga Ranar Lahadi farashin man fetur a birnin Legas na Najeriya ya yi tashin gwauron zabi, inda yanzu ya kai tsakanin ₦1,040 zuwa ₦1,080 a kowace...
A yayin da aka shiga kwana goman ƙarshe a watan Ramadan, ga tunarwar wasu muhimman ayyukan lada da ya kamata a dage da su a...
Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Najeriya NMDPRA ta bayyana cewa tashin farashin man fetur da a ka samu a gidaje mai, ya samo asali...
Gidauniyar Dr. Abubakar Bukola Saraki za ta fara raba dafaffen abinci ga masu azumi a lokacin shan ruwa wanda ta saba yi duk shekara a jihohi...