Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci a ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin ma’aikatar yaɗa labarai da jami’an hulɗa da jama’a na manyan makarantu domin inganta yaɗa sahihan bayanai...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun danka matashiya Walida Abdullahi Ibrahim ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi Danmodi a daren Jiya a hedikwatar Hukumar...
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta dakatar da wani likita da ke aiki a ɗaya daga cikin manyan asibitoci mallakin gwamnati, saboda tuhumar sa...
Kotu a Burkina Faso ta yankewa wasu manyan alƙalan kotun Majistare huɗu da jami’an hukumar fasa ƙwauri 3 hukuncin watanni 2 zuwa 36 a gidan yari...
Hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano (REMASAB) ta sanar da haramta zuba yashi, dutse, bulo ko ƙasa a kan titunan birnin Kano da...
A Jihar Kano, wasu ƴan jarida da ma’aikatan kafafen yaɗa labarai sun fito fili suna zargin wasu jami’an gwamnati da cin mutunci da kuma kai musu...
Ƙungiyar GLOBAL COMMUNITY FOR HUMAN RIGHTS NETWORK NIGERIA ta yi kakkausar suka kan zargin cin zarafin ɗan jarida Abdulbaki Ali Ahmed Sharifai, wanda ake cewa wani...
Wasu ’yan majalisar dokokin Amurka ƙarƙashin jagorancin ɗan majalisa Riley Moore, sun miƙa wa Fadar White House wani rahoto na musamman kan zargin tsananta wa Kiristoci...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai shekaru 25 hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari bayan samunsa da laifin kashe kawunsa sakamakon...
Kun taɓa tunanin yaya mata suke samun isasshen hutu da lokacin ibada da kuma kula da iyali a watan Ramadan? A yayin da duk mai azumi...
Wani lamari mai ban mamaki ya faru a Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, bayan da wani mutum da ba a bayyana sunansa ba ya kira domin...
An haifi Tunji Disu a yankin Lagos Island, dake Jihar Lagos, ranar 13 ga Afrilu, 1966. Ya shiga Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya a ranar 18 ga...
Gwamnatin Tarayya ta musanta zarge-zargen da ke cewa ta biya “makudan kudaden fansa”, tare da sakin wasu kwamandojin ‘yan bindiga, domin samun ‘yancin daliban da aka...
Wani dan jarida daga Jihar Kano ya bayyana shirin kai kara kotu biyo bayan zargin cin mutuncinsa da wani jami’in gwamnatin jihar ya yi a yayin...
Kamfanin shirya fina-finai na Blue Sound ya kaddamar da sabon fim dinsa mai suna Gidan Iyalin Indomie, a wani shiri da aka bayyana cewa an yi...
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tsige Sufeto Janar na ‘Yan Sandan ƙasar, Kayode Egbetokun, daga mukaminsa, kamar yadda majiyoyi daga cikin manyan jami’an tsaro...
Falalar da ke tattare da azumin watan Ramadan Azumin watan Ramadan rukuni ne daga cikin shika-shikan Musulunci, kuma farilla ne da Allah ya wajabta a...
Wani jariri da ke fama da matsananciyar cutar zuciya ya rasu a cikin jirgin saman Air France yayin da ake kan hanya daga Nairobi na ƙasar...
Mai bai wa gwamnan jihar shawara kan harkokin mata Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo, ta yi kira ga mata a faɗin jihar da su fito su yi...
Fitaccen jarumin barkwanci a fina-finan Indiya, Rajpal Yadav, ya sake komawa harkar shirya fina-finai bayan fitowarsa daga gidan yari sakamakon takaddamar bashin da ta dauki tsawon...