Dakarun Nijeriya sun kashe aƙalla 25 daga cikin ‘yan ƙungiyar ISWAP mai alaƙa Daesh a wani samame da suka kai a jihar Borno da ke arewa...
DAGA UMAR IBRAHIM MUHD Wani ɗalibi ɗan shekara 21 a Gombe State University ya ja hankalin jama’a bayan bayyana cewa bai taɓa cin abinci mai nauyi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Azumin watan Ramadana wajibi ne ga dukkan Musulmi baligi mai lafiya ba mara lafiya ba, wajibcin azumi kamar yadda Allah ya fada...
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun hallaka akalla ‘yan ta’adda 15 tare da lalata wata cibiyar ajiya da ake zargin ana amfani da ita wajen kai hare-hare,...
Masana binciken tarihi sun gano wani tsohon kabari da ya haura shekaru 1,000 a ƙasar Panama, wanda ke ɗauke da gawawwakin mutane tare da kayan ado...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta kama wata ‘yar kasuwa mai shekaru 35, Rabi Muhammad, bisa zargin ɓoye ƙwayoyin tramadol...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya zayyana wasu muhimman abubuwan da ya kamata mai azumi ya lazimta a watan...
Wata tankar mai ɗauke da lita 33,000 na man fetur ta afkawa wani shagon gefen hanya, inda mutum ɗaya ya rasa ransa, hudu kuma suka jikkata....
Ana zargin wani magidanci da yanka maƙogwaron matarsa bayan wata sa-in-sa da ta haɗa su a ƙauyen Amaji, yankin Ƙaramar Hukumar Omuma, Jihar Ribas. Ana zargin...
An fara zaɓen cike gurbi na kujeru biyu a majalisar dokokin jihar Kano a safiyar Asabar, inda aka samu ƙarancin fitowar masu kaɗa ƙuri’a a sa’o’in...
Ƙungiyar Women Farmers Advancement Network (WOFAN) ta naɗa tsohon Daraktan Sashen Labarai na Radio Kano, Dayyab Umar Mai Mai Rano, a matsayin mai ba ta shawara...
Birnin Kano dake arewacin Najeriya ya haskaka da fitilu na musamman domin maraba da watan Ramadan, bayan da kamfanin Maltina ya kaddamar da wani sabon shiri...
Iran ta bayar da sanarwar cewa dukkan sansanonin sojin Amurka, da wuraren ayyukanta da ke yankin Gabas ta Tsakiya za su fuskanci luguden wuta, idan har...
Musulmai a faɗin duniya sun fara gudanar da azumin watan Ramadana, ɗaya daga cikin ginshiƙan addinin Musulunci. A Najeriya da Saudiyya da ma ƙasashe da dama...
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta dake kudancin Najeriya ta kama wata yarinya mai shekara 17 da ake zargi da shirya garkuwa da kanta tare da wasu...
Abubuwa 12 da ya kamata ku sani game da sabuwar Dokar Zaɓe da Shugaba Tinubu ya sanya wa hannu (Electoral Law 2026) 1️⃣ Kudin Zaɓe Tun...
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Hadinkai (OPHK) tare da ‘yan sa-kai sun yi nasarar kama wani mutum mai suna Dauda Usman Gubula mai shekara 64 yayin...
Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa NOA ta gargaɗi ƴan kasuwa da su guji ɓoye kayan abinci da kuma ƙara farashi ba bisa ƙa’ida ba a...
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Juma’a ta ƙone aƙalla shaguna 50 a Kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose da ke yankin Dakata a Jihar Kano....
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta sanar da haramta ɗaukar hotunan marasa ƙarfi da ake taimakawa da kayan abinci lokacin azumin Ramadan tare da watsa su a...