An tabbatar da mutuwar fasinjoji uku bayan wani jirgin ƙasa da ke tafiya tsakanin Warri da Itakpe ya kife a ranar Litinin, lamarin da ya tayar...
Wata mata mai aure mai suna Oluchi, wadda aka yi zargin cewa an yi garkuwa da ita a Jihar Edo, ta shiga hannu bayan jami’an ’yan...
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya ce fadada damar samun ingantaccen ilimi na daga cikin hanyoyin da suka fi tasiri wajen yaki da ta’addanci...
Yanbindiga sun yi garkuwa da dattijan garin Magamin Diddi da ke Ƙaramar Hukumar Maradun a jihar Zamfara su aƙalla 50 lokacin da suka je tattaunawar sulhu....
Wani labarin da ya karade kafafen sada zumunta kan sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) ya jawo hankalin Gwamnatin Jihar Kano, inda lamarin ya...
Wani dan acaɓa ya sha da ƙyar bayan wata fasinja da ya ɗauka ta yi zargin cewa ya yi yunƙurin sace ta, lamarin da ya haddasa...
Mazauna wasu ƙauyuka a Ƙaramar Hukumar Bebeji ta Jihar Kano sun koka kan matsanancin ƙarancin ruwan sha da suke fuskanta, inda suka ce halin ƙuncin ya...
Cibiyar kula da samar da maguguna a Najeriya ta ƙulle wasu shagunan sayar da magunguna har 572 a jihar Plateu kaɗai, waɗanda ta ce suna gudanar...
Jam’iyyar ADC ta kara kaimi wajen jawo tsohon dan takarar gwamnan Kano, Nasiru Gawuna, domin ya tsaya takarar gwamnan jihar a karkashin jam’iyyar a zaben 2027....
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da duk wani aikin sare bishiyoyi da ake yi a harabar tashar talabijin ta Abubakar Rimi Television (ARTV),...
Ƙungiyar Ma’aikatan Rediyo, Talabijin, Wasan Kwaikwayo da Fasaha (RATTAWU) reshen Jihar Kano ta nuna jin daɗinta tare da yaba wa Darakta Janar na Yaɗa Labarai da...
Alhaji Dr. Ado Abdullahi Bayero (1930–2014), Sarkin Kano na 13 kuma mafi dadewa a tarihin masarautar Kano, ya kasance ɗaya daga cikin manyan sarakunan gargajiya da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa masu yin roller skating, wato amfani da talalmin taya a manyan tituna, gadoji, tana mai cewa duk wanda...
Jaridar ‘The Historica Nigeria’ ta ce tana nan daram kan rahotonta da ya bayyana zargin sare bishiyoyi masu dimbin a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) da...
Wani marubuci daga Jihar Bauchi, Mohamed Hussaini, ya soki jagororin jam’iyyar NDC, wato Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, kan abin da ya kira rashin mayar...
Mutum 49 sun rasu a cikin hamadar Sahara a wani wuri a ƙasar Nijar bayan motar da ke ɗauke da su ta lalace, kamar yadda hukumomi...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a yunkurin kafa rundunar ’yan sandan jihohi, lamarin da ke nuna cewa Najeriya na ƙara...
Wani rahoton bincike da aka gudanar ya bankado zarge-zargen da ke nuna cewa ana ci gaba da sare manyan bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV),...
A ranar 22 ga Disamba, 1978, Hukumar Zaɓe ta Tarayya ta Najeriya (FEDECO) ta yi wani muhimmin mataki a tarihin siyasar ƙasar, bayan da ta amince...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta bayyana cewa yankuna 148 da ke cikin kananan hukumomi 17 na Jihar Jigawa na cikin hadarin fuskantar...