Rundunar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar ceto wani yaro mai shekaru biyar, Muhammad Haruna, daga hannun masu garkuwa da mutane a Kauyen Danzaki,...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kammala shirye-shirye domin fara aiwatar da dokar hana mata fasinjoji zama a gefen direbobin Adaidaita Sahu, domin inganta tarbiyya a...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na...
A rana mai Kamar Ta Yau 13 ga Fabrairun 1976, a ka kashe Shugaba mulkin Soja na Tarayya Najeriya General Murtala Ramat Muhammad a Wani yunkurin...
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin biyan ma’aikatan jihar albashin watan Fabarairu nan take, saboda ƙaratowar watan azumin Ramadana. Aliyu ya sanar da...
Hukumar Kiyaye Haddura ta Nijeriya (FRSC) ta sallami jami’ai 43 daga aiki sakamakon laifuffukan da suka aikata. Jami’an da abin ya shafa sun hada da 31...
Tsohon jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai zai bayyana a gaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC a ranar Litinin. Lauyan El-Rufai Ubong Esop Akpan...
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas a ranar Laraba ta yanke wa wasu ’yan ƙasar China su biyu hukuncin shekaru 46 kowannen su saboda rawar da...
Dakarun rundunar Brigedeya ta 3 na Sojojin Nijeriya sun samu nasarar ceto mutane takwas daga cikin goma da wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne suka...
Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima za su ziyarci jihar Kano domin halartar babbar tarba da jam’iyyar All Progressives Congress...
Aƙalla shaguna 85 ne suka ƙone ƙurmus sakamakon gobarar da ta tashi a wasu sassan kasuwar Ƴan Katako da ke Rijiyar Lemo, a Ƙaramar Hukumar Ungogo...
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta musanta rahotannin da ke nuna cewa kudiri da ke gaban Majalisar Dokokin Amurka, Nigeria Religious Freedom and Accountability Act 2026 (HR 7457), ya...
A daidai lokacin da ya rage ‘yan kwanaki kaɗan a shiga watan Ramadan mai alfarma, mazauna jihar Kano na fuskantar tashin gwauron zabi na farashin kayan...
Wata tirela ta murkushe mutum biyu har lahira a kan babban titin Nnamdi Azikiwe da ke cikin garin Kaduna a daren Talata. Shaidun gani da ido...
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta ceto wasu mata bakwai da ake zargin ana shirin safarar su zuwa ƙasar Iraki, bayan samamen da jami’anta...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun tare manyan motocin dakon shanu guda huɗu, inda suka wawuri shanu sama da 100 suka tsere da...
Fasinjoji 80 sun tsallake rijiya da baya bayan da wani jirgin kamfanin Arik Air ya fuskanci matsalar injin da ta tilasta masa karkatar da hanya domin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Darakta na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa...
Amurka za ta tura dakaru 200 Nijeriya domin horas da dakarun sojin ƙasar a yaƙinsu da ƙungiyoyin ‘yanta’adda, kamar yadda jami’an Nijeriya da na Amurka suka...
Gobara ta tashi da asuba na wannan rana ta Laraba, a kasuwar ’yan katako da ke Rijiyar Lemo a jihar Kano, lamarin da ya jawo fargaba...