Amurka ta fitar da sharuɗoɗi 14 da ke ƙunshe a cikin yarjejeniyar fahimtar juna tsaƙaninta da Iran wanda ya kama hanyar kawo ƙarshen yaƙin gabas ta...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas ta yi nasarar kashe wata gobara da ta tashi a hawa na uku na ginin bankin Polaris da ke kan...
Wani jigo a siyasar Karamar Hukumar Tarauni, Hon. Abubakar Abdullahi Babaleliya Unguwa-Uku, ya jaddada kudurinsa na ci gaba da bayyana ayyukan alheri da kyawawan manufofin ci...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kalubalanci Gwamnatin Jihar Kano da ta fito da sahihan hujjoji...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Akwa Ibom da ke kudancin Najeriya ta ce ta kama wani mutum mai suna Musa Idris da ake zargi da karɓa da...
Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya ta fara nazari akan kuɗaɗen da ake biya wajen kira da aikewa da saƙonnin kar-ta-kwana a ƙasar, shekaru 8 bayan...
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Gwamnatin Tarayya da Majalisar Dokoki ta Kasa na...
Ƙungiyar Tsofaffin Daliban Kwalejin Haɗaka ta Karaye (KAROBA) ta sake jaddada aniyarta na ganin an sake buɗe Kwalejin Haɗaka ta Karaye (Unity College, Karaye), wadda aka...
Hukumomin tsaro a Najeriya sun kama aƙalla mutum takwas bisa zargin yaɗa labaran ƙarya da bayanan da ke haifar da ruɗani a kafafen sada zumunta, yayin...
Wani mutum mai shekaru 45, Auwalu Adamu, ya rasa ransa bayan da ake zargin sabuwar matarsa ta biyu, Khadija Sulaiman, ta daba masa wuƙa har lahira,...
Masana a harkar man fetur sun bayyana cewa farashin litar fetur (PMS) a Najeriya na iya sauka zuwa kusan naira 900 idan har shirin sulhu tsakanin...
Hukumomi a Afirka ta Kudu sun kama wani mutum mai shekara 28 bayan an gano kunamu 150 rayayyu masu dafi, waɗanda aka ɓoye cikin tufafinsa a...
Gwamnatin Kano Ta Mayar da Hankali Kan Matasa Domin Ƙara Yawan Masu Rajistar Masu Katin Zaɓekan jama’a da ƙarfafa masu cancantar kaɗa ƙuri’a su yi rajistar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke, wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta...
Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Katsina ta yanke wa wata mata mai suna Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin haɗa...
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da wasu sabbin matakan tsaro da suka haɗa da haramta sana’ar POS, wuraren cajin waya na kasuwanci da kuma safarar man...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Rt. Hon. Jibril Isma’il Falgore, ya taya al’ummar Musulmi murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 Hijiriyya, inda ya bukace su...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Kano ta cafke wani matashi da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan an...
Tsohon Hafsan Sojin Nijeriya, Tukur Buratai mai ritaya, ya yi gargaɗin cewa idan ba a ɗauki matakin gaggawa kan matsalar tsaro ba, Ministoci, da Sanatoci da...
Wani tsoho mai shekaru 65 ya rasa ransa a Jihar Ondo bayan wata takaddama da ta samo asali daga bashin naira 500 da ake zargin ya...