Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi Allah-wadai da wani hukuncin da ake zargin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke na neman cireta daga...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta gurfanar da wata matar aure a gaban kotu bisa zargin saran mijinta da adda, lamarin da ya haddasa masa mummunan...
Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar mai ritaya daga hannun masu garkuwa da mutane yayin wani samame da suka kai...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata, 16 ga Yunin 2026, a matsayin ranar hutu a fadin jihar domin bai wa al’ummar Musulmi damar gudanar da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano da ke Wudil (KUST Wudil), ta yi watsi da wasu sabbin takardun...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta kama wasu ’yan kasashen waje 46 da ake zargin suna zaune a Najeriya ba tare da sahalallun takardun izinin zama...
Jam’iyyar NDC ta tabbatar da Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takararta na gwamnan Kano, tare da Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta soke rajistar jam’iyyun siyasa guda biyar, ciki har...
Ƙasashen Biritaniya, France, Germany da Italy sun bayyana cewa a shirye suke su janye takunkuman da aka ƙaƙaba wa Iran. Hakan na ƙunshe ne cikin wata...
Gwamnatin Tarayya ta kashe kimanin naira biliyan 57.78 wajen ayyukan tsaro a cikin watanni huɗun farko na shekarar 2026, duk da cewa hare-haren ‘yan ta’adda, ‘yan...
Akalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar annobar ƙwalara a Jihar Filato, yayin da hukumomin lafiya suka tabbatar da kamuwar wasu mutum 11 da...
Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya dakatar da Babbar Darakta a Hukumar Tsara Muhallai da Ci gaba ta Jihar Kano (KNUPDA) Arc. Hauwa Hassan...
Shugaban Kwamitin Wayar da Kan Jama’a Kan Rajistar Masu Zaɓe na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya sanar da kafa kwamitoci 12 na musamman domin...
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon janar na soja mai ritaya, Rabe Abubakar, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun ’yanbindiga. A...
Rukunin Jami’o’in Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) ya taya Mataimakiyar Shugabar Jami’ar Northwest University Kano, Farfesa Amina Salihi Bayero, murnar cika shekaru 56 da...
Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC)...
Wata kotu a Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar, Yoon Suk Yeol, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari bayan samunsa da laifin...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) a Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Abubakar Muhammad, bisa zargin safarar makamai masu haɗari zuwa garin Funtua...
SAKON SHUGABA BOLA AHMED TINUBU A RANAR DIMOKURAƊIYYA TA 12 GA YUNI, 2026 ‘Yan uwana ’yan Najeriya, A yau muna bikin dimokuraɗiyya da kuma juriyar...
Wata gobara da ta tashi a kasuwar kayayyakin amfanin gida da ofis akan titin Murtala Mohammed a jihar Kano ta ƙone ɗaukacin kasuwar ƙurmus. Gobarar ta...