Wata mata mai suna Malama Ummulkhairi ta rasa ranta bayan da wasu fusatattun matasa suka yi mata dukan tsiya tare da ƙona gawarta a yankin Marabar...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Najeriya (JAMB) ta sanar da dakatar da shigar dalibai zuwa shirye-shiryen digiri da Kwalejojin Ilimi (Colleges of Education) ke...
Iran ta gargaɗi Amurka da ta yi hankali bayan Shugabanta, Donald Trump, ya yi barazanar ɗaukar matakin soja kan Tehran saboda goyon bayan da take bai...
Daga Tijjani Sarki Kiraye-kirayen da ake yi na a sake bai wa tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Alhaji Muhammad Garba,...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce rashin adalci daga shugabanni a Najeriya a dai-dai lokacin da ƴan ta’adda ke ci gaba da kai hare-hare musamman guraren Ibada...
Wani rahoto da cibiyar bincike ta Nextier Nigeria ta fitar ya bayyana cewa aƙalla mutum 842 ne suka rasa rayukansu, yayin da aka yi garkuwa da...
Jami’an Task Force na Jihar Legas Masu Yaki da Laifuffukan Muhalli da Sauran Take Dokoki sun sanar da kwace baburan Okada 278 a wani samame na...
Yadda HE Garo Ya Wakilci Gwamna Fiye Da Wadansu Mataimakan Da Gwamnoninsu Cikin Kwanaki 47 — Yabo ga Gwamna wajen karfafa yarda da amana da zartaccen...
Jigo a jam’iyyar ADC a Jihar Kano kuma mai neman takarar gwamna a zaɓen 2027, Alhaji Ibrahim Ali Aminu, wanda aka fi sani da Ibrahim Little,...
Shugabannin riƙon ƙwarya na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Kano tare da manyan masu ruwa da tsaki a jam’iyyar sun sake tabbatar da Malam...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji na jam’iyyar APC, a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar...
Daga Shariff Aminu Ahlan A siyasa, samun karɓuwa da nuna ƙwarewa a aiki kan jawo yabo daga masu goyon baya, amma a lokaci guda kan haifar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa wani mutum mai suna Zakaria Garba hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin hannu a...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wata mata mai suna Raya Haruna hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari bisa...
Iran ta sake rufe mashigin Hormuz a yau Juma’a, maimakon tafiya Switzerland da aka tsara za a tattauna game da yarjejeniyar da Amurka da Tehran suka...
Wata mata amarya ce ta jefa kishiyarta cikin mawuyacin hali bayan da ake zargin ta kwarawa matar tafasasshen ruwan zafi a fuska da jikinta a garin...
DAGA AHMAD MUHAMMAD SANI Gwarzo , ANIPR. A daidai lokacin da masana harkokin lafiya ke ci gaba da ƙarfafa gwiwar al’umma kan amfani da abinci...
Rundunar Ƴansandan Kwara ta kama wani da ake zargi yana hanyarsa ta kai kayan aiki ga ‘yan bindiga da sauran ƙungiyoyin masu aikata laifi a wasu...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin kafafen yaɗa labarai da hukumomin tsaro domin tabbatar da zaman lafiya, kare dimokuraɗiyya da...
Shugaban Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dakta Hakeem Baba Ahmed, ya soki gina gidajen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi wa alkalan Kotun Ɗaukaka...