Ƙungiyar Kano Patriotic Coalition of Civil Society Organisations Forum (KPCF) ta bayyana cewa ba ta da alaƙa da kalaman nuna wariya da ake zargin Dr. Abdussalam...
Duk da kashe makudan kudade da suka haura Naira tiriliyan 7 a bangaren wutar lantarki cikin sama da shekaru goma da suka gabata, ’yan Najeriya na...
Wani mummunan lamari ya faru a garin Keffi da ke Jihar Nasarawa, inda jama’a suka kashe tare da ƙone gawar wani mutum da ake zargi da...
Ana ci gaba da ganin sabbin dabarun siyasa cikin shiru a Jihar Adamawa, lamarin da ke nuna wata sabuwar fafatawa ta neman iko a cikin jam’iyyar...
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta gana da shugabannin manyan kasuwannin jihar, domin tattauna hanyoyin da za su...
Haɗakar JOHESU da ke ƙunshe da ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya sun dakatar da yajin aikin da ta fara a fadin kasa bayan shafe kwanaki 84 ana...
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ƙaddamar da wani sabon matsuguni na Rugar Fulani a Karamar Hukumar Nguru, a wani mataki da gwamnati ke fatan...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Dr Abdullahi Muhammad Getso, ya yi kira ga ‘yan Najeriya masu tarbiyya da nagarta da su fito su shiga harkokin siyasa, domin...
Hukumar Kula da Shara da Tsaftace Muhalli ta Jihar Kano (REMASAB), tare da haɗin gwiwar Kotun Tsaftace Muhalli ta jihar, ta rufe depot ɗin kamfanin NNPC...
Shugaban ƙasar Congo-Brazzaville, Denis Sassou Nguesso, ya sanar da cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a zaɓen da aka shirya gudanarwa a ranar 15 ga...
Akalla ’yan jarida goma sha huɗu daga kafafen yaɗa labarai daban-daban sun jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Bauchi, yayin da suke...
Wasu ‘yan daba sun kai hari hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Edo a daren Laraba, inda suka lalata wasu kadarorin jam’iyyar tare da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa sama da mutane 167,000 ne suka kammala rajistar katin zaɓe a jihar tun daga watan Agustan 2025 zuwa yanzu, yayin...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane biyu bayan faɗawa rijiya a yankuna biyu dake jihar . Mai magana da yawun hukumar,...
Hukumar Kula da Sadarwa ta Nijeriya (NCC) tare da hadin gwiwar Hukumar Tsaron Farar Hula ta Nijeriya (NSCDC) sun gargadi kamfanonin gine‑gine da masu aikin gyaran...
Yarjejeniyar makamin nukiliya tsakanin kasar Amurka da Rasha na ƙarewa a yau Alhamis, abin da ke nuna da cewar a karan farko cikin shekaru 50 dukkanin...
Doka Ba Ta Bai Wa Jami’an Tsaro Ikon Kama ’Yan Uwan Masu Laifi Ba, Idan Ba A Kama Wanda Ake Zargi Ba — Lauya Wata lauya...
Ƴansanda a jihar Maharashtra na Indiya sun ce sun tsare wasu ƴan Najeriya 109, waɗanda suka kama kan laifin zama ba bisa ka’ida ba a ƙasar,...
Wata gamayyar ’yan kasuwar man fetur a Najeriya ta bukaci Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Sayen Kayayyaki ta Ƙasa (FCCPC) da ta gaggauta...
Wata Kotu dake Abuja ta ɗaure tsohon shugaban Bankin NEXIM, Robert Orya shekaru 490 a gidan yari, saboda samun sa da laifin zambatar Bankin kuɗaɗen da...