DAGA ABBA ANWAR A bayyana ne yake, abinda ya faru jiya a wurin taron bikin karbar Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf zuwa cikin jam’iyyar APC wanda...
Aƙalla mutane 14 ne suka rasa rayukansu sakamakon kifewar wani jirgin ruwa a kogin River Niger da ke yankin Gumbi, cikin karamar hukumar Yauri dake jihar...
Sabon Manajan Filin Jiragen Sama na Hukumar Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN) reshen Gombe, Malam Sulaiman Marafa, ya fara aiki a hukumance bayan nadin da...
Wata motar kai saƙo ta kamfanin Amazon ta tsinci kanta a cikin mawuyacin hali bayan da direbanta ya bi umarnin manhajar taswira (GPS), lamarin da ya...
El-Rufai ya kwana a hannun Hukumar EFCC a yayin da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) da Hukumar DSS da kotu suke jiran ya...
Akalla mutane 14 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya auku yayin da wasu baki ke dawowa daga liyafar daurin aure a...
Dakarun rundunar haɗin gwiwar sojin Najeriya, Operation HADIN KAI, sun kwace kuɗi har naira miliyan 37 da ake zargin an shirya kai wa ‘yan ta’adda a...
Wani mutum da ake zargi da ƙoƙarin satar babur ya rasa ransa bayan wasu gungun fusatattun matasa sun kai masa hari tare da ƙone shi a...
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta shigar da tuhuma guda uku kan tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, bisa zargin shi da hannu bisa...
Ma’aikatar Kananan Hukumomi ta Jihar Kano tare da hadin gwiwar NULGE (Nigeria Union of Local Government Employees) sun gudanar da wani muhimmin taro na horaswa domin...
Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama ta kasa da kasa reshen Najeriya ta yi gargadi cewa karuwar yaran da ke rayuwa a tituna a manyan biranen kasar na...
DAGA MUSTAPHA MOHAMMED Wata ƙungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwa kan yadda yawaitar kananan yara masu rayuwar titi ke ƙaruwa a Kano, inda ta...
Jiragen saman sojin Amurka sun fara sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno, lamarin da ke nuni da fara wani sabon tsarin haɗin gwiwa na tsaro...
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kama mata shida da maza uku bisa zargin shirya taron casu da suka kira na bankwana da Shaidan yayin da...
Jigo a jam’iyyar ADC, Alhaji Ibrahim Ali Amin wanda aka fi sani da “Little,” ya mika sakon jajantawa ga ‘yan kasuwar Kasuwar Singer bayan gobarar da...
Wata babbar gobara da ta tashi a Kasuwar Singer da ke birnin Kano ta lalata shaguna da kwantena sama da 1,500, tare da haddasa asarar dukiyoyi...
Wata lauya mazauniyar Kano, Hajiya Bilkisu Ibrahim Suleiman, ta rubuta buɗaɗɗiyar wasiƙa ga Hukumar Hisbah, inda ta buƙaci hukumar ta ƙara himma wajen wayar da kai...
Rundunar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar ceto wani yaro mai shekaru biyar, Muhammad Haruna, daga hannun masu garkuwa da mutane a Kauyen Danzaki,...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kammala shirye-shirye domin fara aiwatar da dokar hana mata fasinjoji zama a gefen direbobin Adaidaita Sahu, domin inganta tarbiyya a...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da jadawalin manyan zaɓuɓɓukan kasar na shekarar 2027, inda ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na...