Majalisar Matasan Arewa (Northern Youth Assembly – NYA) ta yaba wa Majalisar Dokoki ta Kasa bisa amincewa da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da zai bai...
Cutar Kwalara ta barke a jihar Borno inda mutum 7,850 sun kamu kuma cutar ta yi ajalin mutum 74. Bisa ga wani bayanai da ma’aikatar lafiya...
Majalisar Dattijan Najeriya ta yi amai ta lashe game da kiran jami’an tsaro su kamo tsohon shugaban kamfanin mai na ƙasar Mele Kyari sakamakon ƙin bayyana...
...Korafin Tsare Yarinya Ta Hanyar Nuna Bangaranci Na Shirin Jefa Alkalin Hisba Cikin Tsaka Mai Wuya KANO – Zarge-zargen rashin adalci da nuna son rai...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta kama mutane 73 da ake zargi da hannu a harkokin ta’ammali...
Hukumar ICPC ta yi gargaɗin cewa duk wani ma’aikaci ko cibiyar rajistar Lambar Shaidar Ɗan Ƙasa (NIN) da aka samu da laifin yi wa baƙi rajista...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya janye daga kan matsayarsa ta baya na rashin yin sulhu da ‘yan bindiga da ke addabar al’ummomin jihar,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sabbin naɗe-naɗe da sauye-sauye a mukaman wasu masu ba shi shawara na musamman, a wani yunƙuri na...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin ranar hutu ga jama’a domin tunawa da shekaru 27 da Najeriya ta yi tana gudanar da tsarin mulkin...
An yabawa Dakta Bala Wunti, fitaccen jami’i a fannin mai da iskar gas kuma bawan gwamnati, a matsayin shugaba mai kishin jama’a da nasara bayan wata...
Majalisar wakilai ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ‘yansandan jihohi a Najeriya. An amince da kudirin ne a zaman...
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ya mai girma gwamna Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci ta jihar kano Dr Tijjani...
Wasu mazauna yankin Gafan da ke Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano sun shigar da kara a Babbar Kotun Jihar Kano, suna zargin Sarkin Rano da...
Iran ta sanar da cewa an kai hare-hare kan manyan wuraren soja 18 na Amurka a Kuwait da Bahrain, a yayin da tashin hankali a yankin...
Wasu daga cikin al’ummar Hausawa mazauna Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewarsu kan alaƙanta su da laifukan satar mutane...
Wata babbar shaida da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gabatar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayyana yadda aka yi...
Adadin Falasɗinawan da suka rasa rayukansu a hare-haren da Isra’ila ke kai wa Zirin Gaza tun bayan fara yaƙin a watan Oktoban 2023 ya kai mutum...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa wasu ’yan takarar gwamna a Najeriya sun kashe tsakanin Naira biliyan 20...
Sanata Adams Oshiomhole ya yi kira da a gaggauta kama tsohon Babban Daraktan NNPCL, Mele Kyari, kan zarge-zargen cin hanci da rashin gudanar da kuɗaɗen gwamnati...
Mutum biyu, kaka da jikarta, sun rasa rayukansu sakamakon mamakon ruwan sama da ya zo tare da iska mai ƙarfi a ƙauyen Bara da ke Ƙaramar...