Wata mata mai suna Facilla, a Jihar Kogi ta sha dalma bayan hatsaniya ta kaure tsakaninta da masu karɓar harajin gawayi a yankin Agbede na ƙaramar...
Gwamnatin jihar Bavaria a Jamus ta amince da biyan diyya kimanin Naira biliyan 2.2 ga wani mutum da ya shafe shekaru 13 a gidan yari bisa...
Akalla gonaki 17 da ke da fadin kusan hekta 14 ne wasu dorinar ruwa suka mamaye tare da lalata amfanin gona a daren ranar Talata a...
Sojojin Najeriya da ke ƙarƙashin Rundunar Aikin Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation Hadin Kai, sun ce sun hallaka ’yan ta’adda 12 na Boko Haram...
Kotun Koli ta Nijeriya, a ranar Alhamis, ta yi watsi da ƙarar da gwamnatin Jihar Legas ta shigar dangane da shari’ar kisan Alhaja Kudirat Abiola, tare...
Mutane uku sun mutu, yayin da kimanin mutum 40 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babbar hanyar Gombe zuwa Potiskum,...
Rundunar sojin Nijeriya ta dakarunta da ke aiki a arewa maso yammacin ƙasar sun kashe wasu ‘yanta’adda a Jihar Kebbi sannan sun kuɓutar da mutum 62...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da wani cikakken shirin jin dadin rayuwa da walwala ga uban yara shida da matarsa da aka...
Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kano ta ce ta cafke wani mutum da ake zargi da yin wa jami’anta sojan gona, inda yake...
Tsohon Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), reshen jihar Kano, Comrade Abbas Ibrahim, ya jaddada muhimmancin gudanar da aikin jarida cikin tausayawa da hikima, musamman...
Shugabar ƙungiyar African Health Initiative Project (AHIP), Dr. Mairo Bello, ta yi kira ga al’ummar jihar Kano, musamman matasa, da su maida hankali wajen koyon sana’o’i...
Kotun Majistare da ke zamanta a Kano ta ba Malam Ibrahim Isa Makwarari beli kan kuɗi Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta janye matsayarta ta farko na cewa babu sahihan bayanai kan rahotannin sace mutane a ƙauyen Kurmin Wali da ke ƙaramar hukumar Kajuru...
Rundunar Sojin Najeriya ƙarƙashin Operation FANSAN YAMMA (OPFY) ta ce ta dakile wani harin kwanton bauna da ‘yan ta’adda suka kai musu a kan hanyar Bingi–Kekun...
Wasu gungun ɓatagarin da ake zargin ƴan daba ne sun cinna wa wani wurin sayar da karan yin gurasa wuta a unguwar Rijiya Biyu da ke...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gana da Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja, inda suka tattauna matsalolin tsaro da kuma kisan wata...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta wanke ɗan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan al’amuran jama’a, Muhammad Mahadi Shehu, tare da kamfaninsa, Dialogue Global Links...
Rundunar Hadin Kai ta Sojin Nijeriya ta gano wani wuri da mayakan kungiyar Boko Haram suke boye magunguna da man fetur da sauran kayayyakin da suke...
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, Birgediya Janar Buba Marwa ya ce hukumar ta kama masu safarar ƙaya 77,792 tare da...
Ana zargin wani dalibi ya rataye kansa har lahira saboda an cinye masa Naira 600,000 a wurin cacar kwallon kafa. Dalibin da ke aji uku a...