Rundunar ’yan sanda a Jihar Bauchi ta sanar cewa ta fara bincike kan wani matashi da ake zargin ya kashe kakansa mai shekara 70 da wuƙa...
Wani al’amari mai tayar da hankali ya faru a Abuja bayan da wani ɗan kasuwa mai suna Mista Adimike Godwin ya rasa ransa sakamakon wani rikici...
An shirya gudanar da taron haɗuwar tsofaffin ɗaliban makarantar Aminu Kano Community Commercial College (AKCCC) karo na huɗu domin ƙarfafa zumunci da haɗin kai a tsakanin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 58 bisa zargin satar raguna 18 a cikin garin Bauchi. Mai magana da yawun rundunar,...
Fadar shugaban ƙasa ta yi fatali da rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin...
Wata matashiya da ke koyon tuƙi ta murƙushe wasu yara uku ’yan gida ɗaya bayan da mota ta kutsa cikin gidansu a yankin Ogbunabali da ke...
Jami’an ’yan sandan ƙasar Ghana sun cafke wata matashiya mai suna Mahama Aminat bisa zargin yi wa shugaban ƙasar, John Dramani Mahama, barazana tare da tunzura...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun yi wa wasu ’yan kasuwar raguna daga Karamar Hukumar Ajingi ta Jihar Kano fashi, inda suka kwace musu...
Rundunar ’Yansandan Jihar Kano ta sanar da kama mutane 248 da ake zargi da hannu cikin aikata laifuka daban-daban a fadin jihar, biyo bayan wani samame...
Wata babbar mota ƙirar tirela ta yi ajalin wata jami’ar ’yan sanda da wani mutum a wani mummunan hatsari da ya afku a yankin Sabuwar Mile...
Rundunar ‘Ƴansandan Jihar Ogun State ta kama wata mata tare da mijinta bisa zargin satar jarirai a yankin Mowe, inda jami’ai suka yi nasarar ceto yara...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya ta sake gagarumin kamu na ƙwayoyin da darajarsu ta kai naira biliyan 480 tare da kama ƴan...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga zaben fidda gwani na kujerar gwamna na jam’iyyar APC da aka shirya gudanarwa ranar Alhamis. Jaridar...
Mutane uku sun samu raunuka bayan wani sashe na Babban Masallacin Zariya da ake ci gaba da sake gininsa ya rufta a ranar Laraba yayin gudanar...
Kamfanin Maltina ya sake nuna jajircewarsa wajen tallafa wa harkar ilimi da cigaban matasa bayan ƙaddamar da wani gagarumin shiri na wayar da kan ɗalibai kan...
Wani jami’in ɗan sanda mai suna Sani S.O. da ke aiki a Ofishin ‘yan sanda na Hotoro a Jihar Kano, ya rasa ransa bayan wani rikicin...
A jihar Jigawa, wani mummunan hatsarin mota da ya faru da daddare ya yi Sanadiyyar mutuwar mutane bakwai, yayin da Shugaban Karamar Hukumar Kafin Hausa ya...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa wasu mutane daga Jihar Borno sun taɓa kai wa Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, rahoton ƙarya cewa yana...
Yayin da ya rage mako guda a yi Babbar Sallah, farashin raguna ya yi tashin gwauron zabo a sassa daban-daban na Babban Birnin Tarayya, Abuja. Dillalan...
Dan takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Tarauni, Hon. Sagir Wada Sinkin Mai Iyali, ya bayyana godiyarsa ga al’ummar Jihar Kano bisa yadda suke ci gaba...