Shugaban Hukumar Hisba ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya yi kira ga ‘yan siyasa da masu ruwa da tsaki a Nijeriya da su gyara...
Arsenal Ta Lashe Gasar Firimiyar Ingila Karon Farko Tun Bayan Shekara 22 Wannan na zuwa ne bayan da Manchester City ta yi 1-1 da Bournemouth a...
Mace mafi ƙanƙanta a duniya wacce ke yawo da taimakon keken guragu mai sarrafa kansa, Wildine Aumoithe, ta kafa tarihi wajen samar da damammaki a guraben...
Ministan cikin gida na Kenya ya ce mutane hudu sun mutu yayin da fiye da 30 sun jikkata, a tashin hankalin da ya barke a yajin...
Jami’an EFCC sun fara bincike kan wasu mutane biyu, Jamilu Shuaibu Waya da Usman Namadi, bisa zargin ƙin bayyana zunzurutun kuɗin ƙasar waje dala $461,600 a...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma ƙwacen...
Wata tankar mai ta hallaka wata mata mai suna Maryam Shuaibu da jikanta mai kimanin shekara 10 bayan da ta kutsa cikin gidansu da ke yankin...
Yayin da watan Zul-Hijjah ke gabatowa, masana addinin Musulunci na kara jan hankalin al’umma game da falalar kwanaki goma na farko na wannan wata mai albarka,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargaɗi tsohon ubangidansa na siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da ya ja girmansa ko kuma ya soma mayar masa...
Mutane da dama sun samu raunuka sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a safiyar Litinin a yankin Federal Bus Stop da ke kan titin...
Wata babbar kotu da ke Abuja ta bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, kan zargin barazana ga tsaron ƙasa da ake...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, sun yi nasarar kama harsasai guda guda 1,989 da aka ɓoye cikin buhunan garin kwaki...
Matatar man Ɗangote ta shigar da antoni-janar na ƙasa ƙara tana neman a janye dukkan lasisin shigo da man fetur da aka bai wa dillalan man...
Daga Mohammed Bello Ana ci gaba da nuna damuwa kan rikicin shugabanci da ya kunno kai a cikin Dandalin Kungiyoyin Fararen Hula na Kano (KCSF),...
Daraktan watsa labarai na Shelkwatar tsaron Najeriya, Manjo Janar Michael Onoja ya cebabu wani sojan ƙasar waje da ya taimaka wa dakarun ƙasar wajen halaka kwamandan...
Wani matashi ya rasa ransa yayin wata zanga-zangar adawa da yawaitar hare-haren ’yan bindiga da matasa suka gudanar a Ƙaramar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano. Zanga-zangar,...
Daga Comrade Abbas Ibrahim Rikicin da ya ɓarke a cikin Ƙungiyar Ƙungiyoyin Fararen Hula ta Kano (Kano Civil Society Forum), na ci gaba da jawo ce-ce-ku-ce...
Akalla mutum biyar sun rasa rayukansu yayin da aka ceto wasu mutum 10 da rai bayan wani gini mai hawa uku da ake ginawa ya rushe...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kama wata matashiya mai shekara 27 bisa zargin satar wani jariri mai kwana 10 da haihuwa a Babban Asibitin Ƙaura...
Al’ummar garin Lakwaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwarzo a Jihar Kano sun sake shiga cikin fargaba bayan wasu ’yan bindiga da ake zargin ɓarayin shanu ne...