Wasu sabbin ma’aurata sun mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas da ta auku a gidansu da ke birnin Islamabad, fadar Pakistan, inda suke kwana bayan...
Iran ta sha alwashin daukar fansa muddin Amurka ta kai mata hari da sun an taimakon masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a kasar. Iran ta...
Kansilan mazabar Shahuci kuma Shugaban Kansiloli na Ƙaramar Hukumar Birnin Kano (Kano Municipal), Hon. Yahya Abdullahi, wanda aka fi sani da Baba Mai Duniya, ya taya...
’Yan Majalisar Dokokin Jihar Kano sun bayyana goyon bayansu ga shirin da ake cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ke yi na ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa...
Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin Mai Shari’a Aisha Yau, ta yanke wa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe jaririn da ya haifa...
Wani likita mai suna Ahmed MS ya bayyana cewa cin awara na iya taimakawa wajen rage tashin hawan jini da kuma daidaita bugawar jinin mutum. Likitan,...
Rundunar ‘yan sanda Kano ta sanar da ƙwace babura 104 da kama masu su saboda saɓa dokar da ta haramta yin “acaɓa” a cikin garin Kano....
Hukumar kashe gobara ta tabbatar da ceto gawar mutane biyu da suka faɗa cikin rijiyoyi a wasu yankuna daban-daban na jihar Kano. Kakakin hukumar, Saminu Yusuf...
Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta cafke wani magidanci, mai shekaru 28, bisa zargin aikata lalata da ’yar cikinsa mai shekara takwas, inda ake zarginsa da yi...
Rahotanni sun bayyana cewa Amurka ta kama tsohon Ministan Kuɗi na Ghana, Ken Ofori-Atta. Wata sanarwa da tawagar lauyoyin sa ta fitar ranar Laraba ta bayyana...
Hukumar Kula da Harkokin Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta ce ƙasashen Togo, Jamhuriyar Benin da Jamhuriyar Nijar ,Najeriya na bin su bashin kuɗin wutar lantarki...
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta sake fara yunƙurin tsige Gwamna Siminalayi Fubara daga muƙaminsa. ’Yan majalisar sun fara wannan shiri ne a zaman majalisar da suka...
Lauyan Aliko Dangote, Dakta O.J. Onoja, SAN, ya rubuta wa Hukumar Kula da Ayyukan Cin Hanci da Rashawa Mai Zaman Kanta (ICPC) wasiƙa, inda ya nemi...
A yau laraba, 7 ga watan Janairu, cikar shekaru huɗu kenan da rasuwar shahararren malamin addinin Musulunci kuma masani a fannin Hadisi, Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim...
Gwamnatin Amurka ƙarƙashin jagorancin Donald Trump ta faɗaɗa jerin ƙasashen da ake buƙatar ’yan ƙasarsu su biya kuɗin ajiya kafin samun bizar shiga ƙasar, wanda adadinsa...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana cewa Ƙungiyar ’Tsofaffi yan Jaridu ta Kano (KALVEJ) ƙungiya ce ta...
Masani kan harkokin siyasa, Mahdi Shehu, ya ce matsin lambar da Amurka ke yi wa Nijeriya ba ta da alaƙa da addini ko manufofin dimokiraɗiyya, sai...
Rundunar ‘yansandan Jihar Neja ta ce ta gano wani bam da bai fashe ba a ƙauyen Zugurma na ƙaramar hukumar Mashegu. Jami’in Hulɗa da Jama’a na...
Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarkashin jagorancin alƙali Emeka Nwite ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’a Abubakar Malami da iyalinsa kan kuɗi naira...
A yayin da fasahar zamani ke ci gaba da sauya yadda ake yada labarai, masana na nuna cewa aikin jarida ya koma dandalin intanet, inda ake...