Wani matashi mai suna Abubakar Haruna ya rasa ransa a wani mummunan hatsari da ya faru yayin rakiyar amarya a garin Potiskum da ke jihar Yobe....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato kunshi 879 na tabar wiwi a ƙaramar hukumar...
Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen Jihar Ribas ta sallami wasu jami’anta masu muƙamin sufeto biyar da ke aiki a Sashen Ayyuka na Musamman bisa zargin hannu a...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ƙoƙarin ƙwace sinadarin Uranium daga Iran ba komai bane face neman farin jinin siyasa da tallata manufofinsa a idon...
Daga Abba Anwar Ni dai tuntuni na san irin kyakkyawan wakilci nagari da kuma ayyukan alherin da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Maigirma Sanata Barau I...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai mummunan hari ƙauyen Lakwaya da ke ƙaramar hukumar Gwarzo a Jihar Kano, inda suka kashe mutane biyu...
Wasu ƙungiyoyi 25 masu rajin kare muradun al’umma a Jihar Kano sun aike da ƙorafi ga Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Labaran Yusuf, da Babban Sakataren...
Rundunar Sojin Nijeriya ta ce babu wata kwakkwarar shaida da ke tabbatar da cewa harin saman da ta kai kan ’yan ta’adda a Jihar Zamfara ya...
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana cewa an samu mutum 105 da ake zargin sun kamu da cutar sankarau a kusan ƙananan hukumomi 20 na jihar, lamarin...
Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida da Tsaro ta Nijar ta gabatar da wani sabon daftarin dokar sake fasalin rabon yankunan ƙasar, wanda zai ƙara adadin jihohin Nijar...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama Darakta-Janar na Hukumar Makamashi ta Najeriya (ECN), Mustapha Abdullahi, bisa zargin almundahanar kuɗi. Wata majiya...
Hukumar NDLEA mai yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama tabar wiwi ta kimanin naira biliyan 10 da rabi a jihar Lagos...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Najeriya za ta kashe kimanin dala biliyan 11.6 wajen biyan kuɗaɗen ruwa da sauran basussukan da ake bin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin daurin shekaru 75 a gidan yari bayan samunsa da laifukan...
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da buƙatar da Akanta Janar na jihar Bauchi, Sirajo Muhammad Jaja, ya gabatar na neman...
Wani harin sama da sojoji suka kai kan kasuwar Tumfa da ke ƙaramar hukumar Zurmi a Jihar Zamfara ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 117 tare...
Wani abin al’ajabi na yanayi na ci gaba da jan hankalin duniya a garin Utqiagvik da ke arewacin jihar Alaska, inda rana ke ci gaba da...
Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar PDP, Dakta Ambasada Muhammad Bello Dalha, ya mayar da fom din neman tsayawa takarar gwamnan jihar domin fafatawa a...
Shugaba Yuweri Kaguta Museveni na kasar Uganda Ya Sake Kafa Tarihi inda a yau Talata a idon duniya ya karkata zuwa birnin Kampala, inda aka rantsar...
Ɗaga Kwamared Abbas Ibrahim Rikicin da ke girgiza kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ya kamata ya zama lokaci na zurfin tunani ga shugabannin Arewa maimakon...