Ofishin Hon. Sani Muhammad Sha’aban ya bayyana cewa yunkurin Turadu Muhammad Sha’aban na neman takarar kujerar Sanatan Kaduna ta Arewa a karkashin jam’iyyar African Democratic Congress...
Attajirin Nijeriya Aliko Dangote na tunanin Kenya a matsayin wurin da zai gina sabuwar matatar mansa a Gabashin Afirka mai iya tace ganga 650,000 a rana,...
Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, sun cafke wasu mutane uku Masu buƙata ta musamman bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi...
Wani rikici da ya ɓarke kan rabon kuɗin da aka tara yayin bikin gargajiyar Egungun a garin Ilare da ke Jihar Osun, ya yi ajalin wani...
Masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba biyar sun maƙale a wani ramin haƙar ma’adinai a lardin tsakiyar Zambia bayan ƙasa ta rufta a kansu yayin...
Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen Jihar Kebbi ta kama wani matashi mai suna Idrisu Musa bisa zargin kashe babban ɗan uwansa, Muhammed Haruna, da matarsa Habiba Muhammed...
Wani abu da ake zargi gubar ciyawa ce, ta yi sanadiyyar mutuwar shanu sama da 80 a kauyen Chafajaule a gundumar Ribadu da ke Karamar Hukumar...
Sojojin Najeriya sun kashe sama da ’yan ta’adda 50 tare da ƙwato makamai da harsasai masu yawa a yankin Buni Gari da ke Jihar Yobe. Dakarun...
Ɗan takarar kujerar Sanatan Kano ta Tsakiya a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Dakta Mohammed Musa Zango, wanda aka fi sani da Dr. Fatah, ya bayyana cewa kudirinsa...
Dan takarar kujerar Sanatan Kano ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC, Dr. Mohammed Musa Zango, ya mayar da fom din tsayawa takara da na nuna sha’awa...
Rundunar Sojin Nijeriya a ranar Alhamis ta ce dakarunta sun yi nasarar ceto yara bakwai da manya biyu da aka yi garkuwa da su daga wani...
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, ta yanke wa wani limamin Juma’a hukuncin ɗaurin...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta tabbatar da mutuwar mutane 33 sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a wasu sassan jihar, yayin da ake ci gaba da samun sabbin masu...
Al’ummar yankin Mainika da ke karamar hukumar Gwarzo sun fada cikin jimami bayan wani mummunan hari da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai wasu kauyukan...
Wani jigo a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya sayi fom din neman takarar gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyar domin...
Kungiyar Nigerian Democracy Working Group ta soki rahoton da Amnesty International ta fitar dangane da kisan mutane biyar da ya faru a Jihar Kano, tana mai...
Hadakar Malamai da Kungiyoyin Musulunci a Jihar Kano ta bukaci ’yan siyasa da magoya bayansu da su guji kalaman tunzura jama’a tare da gudanar da harkokin...
Shugaban ƙasar Burkina Faso ya ba da umarnin soke kimanin ƙungiyoyi masu zaman kansu 200. A jumlace zuwa yanzu ƙasar ta yankin Sahel ta dakatar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen Jihar Kano, ta ce ta gano wasu manyan koguna da ramuka da ake amfani da...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa Kotun Kolin Nijeriya ce kadai ke da ikon yanke hukunci kan rikicin sarautar Kano. Ganduje ya...