Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya da ta tsare na tsawon kwanaki 10, biyo bayan tsoma bakin diflomasiyya da gwamnatin Najeriya ta yi, kamar yadda Ma’aikatar...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Lagos ta ba da umarnin tsare wani jirgin ruwan dakon kaya, da matuƙinsa da sauran ma’aikatansa 20 bayan kama...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa EFCC reshin Ibadan sun kama wasu bokaye biyar a Jihohin Osun da Legas bisa mallakar makudan kuɗaɗen ƙasashen...
Rahotanni na cewa shugaba Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha...
Sakataren lafiya na Birtaniya, Wes Streeting, ya nemi afuwar marasa lafiya yayin da likitoci a Ingila suka fara yajin aiki na kwanaki biyar kan rashin albashi...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙara wasu ƙasashe a kan jerin waɗanda aka haramta wa ‘ya’yansu shiga Amurka. Fadar White House ta bayyana a ranar Talata...
Ɗan Majalisar Wakilai, Abdulsammad Dasuki (PDP, Sakkwato) ya yi zargin cewa akwai banbance-banbance tsakanin dokokin harajin da Majalisar Dokoki ta amince da su da kundin da...
Mutane hudu sun tsira daga mutuwa bayan wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari a Filin Jirgin Sama na Sam Mbakwe da ke Owerri, a Jihar...
Dan wasan Faransa na kungiyar Paris Saint-Germain Ousmane Dembele ya lashe kyautar FIFA mafi girma ta nuna bajinta a rukunin maza a kasar Qatar. Tsohon dan...
Akalla mutane 54 ne suka rasa rayukansu sakamakon cizon maciji a Jihar Gombe a shekarar 2025, kamar yadda Ma’aikatar Lafiya ta jihar ta bayyana. Likitan kula...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wata mota da ta yi jigilar giya daga Jihar Legas zuwa Kano. Mataimakin Kwamandan Hukumar, Dr. Mujahideen Aminuddeen, ya...
Rahotanni daga jihar Borno na nuni da cewa hare-hare dakarun Sojin Sama da suka nufaci kaiwa kan ƴan ta’addan da ke ɓoye a yankin ya kai...
Al’ummar garin Rini da ke ƙauyen Bakura a Jihar Zamfara sun daƙile wani harin ’yan bindiga bayan samun bayanin isowarsu ƙauyen Yargeda da ke kusa da...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya shigar da ƙorafi ga hukumar ICPC kan shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta ƙasa NMDPRA, Ahmed...
DAGA ABBA ANWAR Ni fa a tawa fassarar ta kashin kaina, duk rigingimun da ke faruwa a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano, kar ka raba...
Tsohon Babban Alƙalin Ƙasa (CJN), Mai Shari’a Ibrahim Tanko Muhammad (mai ritaya), ya rasu a wani asibiti da ke Ƙasar Saudiyya. Wata majiya ta tabbatar da...
Uwargidan tsohon shugaban ƙasa, Aisha Buhari ta bayyana cewa marigayi mijinta, Muhammadu Buhari, ya taɓa fara kulle ƙofar ɗakinsa sakamakon jita-jitar da ta karade fadar Aso...
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta sanar da cewa za ta sake fara aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu (Tinted Glass Permit), tana mai cewa...
Noman rani a Najeriya na fuskantar babbar barazana sakamakon tsadar kayan noma, musamman taki da sauran muhimman abubuwan da manoma ke amfani da su, a wani...
An yi zargin wani mutum da yanka makogaran wani Ladani mai suna Malam Zubairu a Masallacin Yusuf Garko da ke yankin Maraba a unguwar Hotoro da...