Farfesa Usman Yusuf ya yi kira da a sauya salon yaƙar ta’addanci a Najeriya, yana mai cewa dogaro da ƙarfin soja kaɗai tsawon shekaru 12 bai...
Kotu ta ƙwace filaye Masu darajar biliyoyin naira da aka ware domin aikin rukunin gidajen Goodluck Jonathan Legacy Model Housing Estate zuwa Gwamnatin tarayya. Kotun tarayya...
Firaministan Libiya, Abdulhamid Dbeibeh, ya tabbatar da rasuwar Babban Hafsan Sojojin ƙasar, Muhammad Ali Ahmad al-Haddad, tare da wasu mutane hudu a wani haɗarin jirgin sama...
Rundunar soji ta kama ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin...
Hukumar Tattara Haraji ta Ƙasa (FIRS) ta tabbatar da cewa Lambar Shaidar Ɗan Ƙasa (NIN) da Hukumar Kula da Shaidar Ƙasa (NIMC) ke bayarwa, yanzu ita...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura ta ƙasa FRSC ta tura ƙarin jami ai a babban titin Abuja zuwa Lokoja don saukaka cunkoson ababen hawa bayan da a...
Rundunar ’Yan Sanda a Jihar Lagos ta kama wata matar aure ’yar shekara 26 tare da wani abokinta mai shekaru 30 bisa zargin shirya sace kanta...
Ofishin Jakadancin Amurka da ke Nijeriya ya sanar da dakatar da bayar da biza ga ’yan Najeriya, matakin da zai fara aiki daga 1 ga Janairu,...
Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta cafke wani fitaccen wanda ake zargi da fashi da makami mai suna Abba Aliyu, wanda aka fi sani da Abba Fiya,...
Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkan ma’aikatu, hukumomi da sassan gwamnati su sanya gwajin miyagun ƙwayoyi a matsayin sharadi na wajibi kafin ɗaukar sabbin ma’aikata aiki. Umarnin...
’Yan bindiga sun sace mutane 28 da ke hanyarsu ta zuwa taron Maulidi a Zak da ke a Jihar Filato Maharan su yi garkuwa da matafiyan...
Hukumar kula da gyaran hali ta najeriya (NCOS) reshen jihar Kano ta kama ‘yan mata biyu bisa zargin ƙoƙarin shigar da abin da ake zargin miyagun...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun 25 da 26 ga Disamba, 2025, tare da 1 ga Janairu, 2026, a matsayin hutu domin bikin Kirsimeti, Ranar Boxing Day,...
Hukumomin Ghana sun kori ƴan Najeriya 42 daga yankin Ashanti bayan kotu ta same su da laifukan da suka shafi karuwanci, da damfara da wasu laifuka...
Wata Babbar Kotu a Jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu Kwan hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun su...
Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Edo ta kama wani mutum mai shekaru 49 bisa zargin kashe dansa mai shekaru 15 da kuma binne gawar a asirce a...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote Group, Aliko Dangote, ya bai wa wani ɗan kasuwa da ke jihar Kaduna, Kailani Mohammed, wa’adin kwanaki 7 domin ya janye wata...
Ragowar ɗalibai da malamai da aka sace daga makarantar Katolika ta St. Mary’s da ke Papiri, a ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja, sun samu ’yanci,...
Jami’an Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) sun ayyana taliyar Indomie mai dandanon ganyayyaki (Vegetable Flavour) a matsayin abinci mai hadadri ga lafiyar...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya a ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun kashe fiye da Ƴan ta’adda 21 a wani mummunan artabu da ya auku a ƙauyukan Sojir...